-
'Yan Boko Haram Sun Kashe Mutum 7 A Arewacin Kamaru
Jun 10, 2018 02:27Kimanin mutane 7 ne suka rasa rayukansu sandiyar wani hari da mayakan kungiyar boko haram suka kai arewacin kasar kamaru.
-
An Ceto Bakin Haure Sama Da 470 A Gabar Ruwan Maroco
Jun 10, 2018 02:27Sojojin Maroco sun sanar da ceto bakin haure dake son zuwa kasashen sama da 470 a gabar ruwan kasar
-
Mutane 16 Sun Mutu A Wani Harin Ta'addanci A Tsakiyar Mali
Jun 09, 2018 13:37Ma'aitakar tsaro a Mali ta ce an kashe sojojinta uku da kuma jikkata wasu uku na daban a wani harin ta'addanci da aka kai kan wani sansanin soji da yankin Boni a tsakiyar kasar.
-
Najeriya : 'Yan Bindiga Sun Sace Matafiya Sama Da 30 A Kaduna
Jun 09, 2018 10:47Rahotannin daga Najeriya, na cewa an kashe matafiya biyu, kana kuma an yi garkuwa da wasu sama da 30, a kan hanyar jihar Kaduna, dake yankin arewa maso yammacin kasar.
-
Gwamnatin Tarayyar Nijeriya Ta Mayar Da Martani Ga Kalaman Obasanjo
Jun 09, 2018 06:12Gwamnatin Tarayyar Nijeriya ta mayar da martani ga ikirarin tsohon shugaban kasar Olusegun Obasanjo na cewa gwamnatin tana kokarin kitsa makarkashiyar kama shi, tana mai cewa mara gaskiya ne kawai zai ji tsoron shari'a.
-
Gwamnatin Sudan Ta Kudu Ta Zargi 'Yan Tawayen Kasar Da Hana Raba Kayayyakin Jin Kai
Jun 09, 2018 02:02Gwamnatin Sudan ta Kudu ta yi zargin cewar 'yan tawayen kasar suna hana gudanar da ayyukan raba kayayyakin jin kai a yankunan da suke karkashin mamayarsu a kasar.
-
An Kashe Mutum 6 A Arewacin Kamaru
Jun 08, 2018 14:49Wasu 'yan bindiga sun kai hari tare da kashe mutum 6 a arewacin kasar Kamaru
-
Shugaban Burundi Ba Zai Sake Tsayawa Takara Ba.
Jun 08, 2018 14:48Shugaban kasar Burundi ya ce ba zai sake tsayawa takarar shugabancin kasar a shekarar 2020 ba
-
Ethiopia Ta Karbi 'Yan Gudun Hijra Dubu 29
Jun 08, 2018 14:48Kwamishinan koli dake kula da 'yan gudun hijra na MDD ya sanar da cewa cikin watani biyar na farkon wannan shekara ta 2018, kasar Ethiopia ta karbi 'yan gudun hijra sama da dubu 29
-
An Gudanar Da Gaggamin Rana Qudus A Kasashen Duniya Da Dama
Jun 08, 2018 14:47A matsayin amsa kiran marigayi Imam Khumaini na sanya juma'ar karshe na ko wani watan Ramalana, ranar Qudus ta Duniya, al'ummar musulmi a kasashen Duniya da dama sun gudanar da jerin gwano domin raya wannan rana