-
Masar: An Zartar Da Hukuncin Kisa Akan Wasu Mutane
Feb 20, 2019 14:22Kafafen watsa labarun Masar sun ce an zatar da hukuncin kisa akan mutane 9 wadanda aka samu da laifi wajen kai wa babban mai shigar da kara na kasar hari
-
MDD Ta Jaddada Bukatar Kawo Karshen Rikicin Siyasar Libiya
Feb 20, 2019 06:51Majalisar dinkin duniya ta jadadda bukatar ganin an kawo karshen rikicin siyasar da ya dabaibaye kasar Libiya.
-
Uganda : Jam'iyya Mai Mulki Ta Amince Da Takarar Museveni, A Wa'adi Na Shida
Feb 20, 2019 06:39Jam'iyya mai mulki a kasar Uganda, ta amince da takarar shugaba Yoweri Museveni, a a zaben 2021, domin neman wani wa'adin mulki a karo a shida.
-
MDD :Ana Da Yan Gudun Hijira Kimanin Dubu 100 A Kasar Burkina Fasso
Feb 20, 2019 03:16Fiye da mutane dubu 100 ne suka kauracewa gidajensu a kasar Burkina Fasso a cikin yan watannin da suka gabata.
-
UNICEF Ta Bayyana Muhimman Matakan Kare Yara A CRA
Feb 19, 2019 13:38Asusun kula da kananan yara na MDD UNICEF, ya zayyana wasu matakan kare yara da ya kamata a dauka a Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya CAR.
-
AU Ta Bukaci A Jinkirta Janye Dakarun (AMISOM) A Somalia
Feb 19, 2019 12:58Kungiyar tarayyar (AU) ta yi kira da a bi sannu a hankali game da shirin janye dakarun wanzar da zaman lafiya na AU dake aiki a Somaliya cewa da (AMISOM).
-
Uganda : Shugaba Museveni Ya Baiwa Dansa Babban Mukamin Soji
Feb 19, 2019 12:43Shugaba Yoweri Museveni na Uganda, ya yi wa dansa karin matsayin soji zuwa mukamin laftana janar, mukami na biyu mafi girma na aikin soji a kasar.
-
Tunisiya: Ana Cigaba Da Zanga-zangar Nuna Kin Jinin Gwamnati
Feb 19, 2019 08:55Jaridar al-shuruq ta ba da labarin cewa; A Mutane masu yawa sun datse muhimmiyar hanyar da take isa yankin al-awamiriyah dake tsakiyar babban birnin kasar Tunis
-
Masar: An Kai Harin Ta'addanci A Birnin Alkahira
Feb 19, 2019 08:53Harin ta'addancin ya yi sanadiyyar mutuwar jami'an tsaro 3 da kuma jikkata wasu ukun
-
Sojojin Najeriya Biyu Sun Kwanta Dama Sanadiyyar Fada Da Kungiyar Boko Haram
Feb 19, 2019 08:52Kamfanin dillancin labarun Faransa ya ambato majiyar tsaro na cewa; An sabon fadan ne a tsakanin sojojin kasar da kungiyar boko haram a yankin arewa maso gabashin kasar a kusa da iyaka da kasar Kamaru