-
Jami'in Diplomasiyar Larabawa : Shiri Ne Tuhumar Da Marocco Ta Yiwa Iran Na Taimakawa 'Yan Polisariyo.
May 27, 2018 01:53Wani jami'in diplomasiyar Larabawa a tattaunawarsa da jaridar Le Monde ya ce zargin da kasar Marocco ta yiwa kasar na cewa tana taimaka wa kungiyar 'yan Polisariyo da makamai ta hanyar kungiyar Hizbullah karya tsagoro.
-
Wani Dan Siyasar Aljeriya Ya Bayyana Cewa: Amurka Tana Barazana Ga Zaman Lafiyan Duniya
May 26, 2018 13:27Shugaban jam'iyyar Social Democratic Party a kasar Aljeriya ya bayyana cewa: Bakar siyasar Amurka tana barazana ga zaman lafiyan duniya musamman yankin gabas ta tsakiya.
-
Gungun 'Yan Bindiga Sun Kai Hare-Hare Kan Sansanonin Sojin Libiya A Birnin Tripoli
May 26, 2018 13:24Wasu gungun 'yan bindiga sun kaddamar da hare-hare kan sansanonin sojin gwamnatin hadin kan kasa da ke birnin Tripoli fadar mulkin kasar Libiya.
-
Kotu Ta Zargi Shugabanin Yankunan Dake Amfani Da Inglishi Da Ta'addanci A Kamaru
May 26, 2018 06:34Wata kotu a kasar Kamaru ta yanke hukunci daurin shekaru 15 a gidan Kaso kan wasu shugabani na yankin dake amfani da turancin inglishi bisa laifin ta'addanci a kasar
-
An Dage Shari'ar Wadanda Ake Zargi Da Juyin Milki A Burkina Faso
May 26, 2018 06:31Kotu ta sake dage shari'ar wadanda ake zargi da juyin milki a kasar Burkina Faso
-
Kungiyoyin Kare Hakkin Bil'adama Na Kasa Da Kasa Sun Bukaci Gwamnatin Niger Ta Sake Yan Kungiyar Farar Hula Da Take Tsare Da Su.
May 26, 2018 02:03Kungiyoyin kare hakkin birl'adama na kasa da kasa kimani 10 ne suka yi kira ga gwamnatin jumhuriyar Niger ta kawo karshen tsare wasu masu fafutukan kare hakkin jama'a 26 da take tsare da su.
-
Mata A Nigeria Sun Bukaci A Basu Mukamin Mataimakin Shugaban Kasa A Shekara Ta 2019
May 26, 2018 01:55Mata yan majalisar dokoki a tarayyar Nigeria sun bukaci a basu makamin mataimakin shugaban kasa bayan zaben shekara mai zuwa ta 2019.
-
DRC : Kifewar Kwale-Kwale Ta Yi Ajalin Mutum 50
May 25, 2018 10:23Hukumomi a lardin Tshuapa dake yankin arewa maso yammacin Jamhuriyar Demokaradiyyar Kongo, sun ce mutum 50 ne suka rasa rayukansu bayan da wani kwale kwale ya kife a daren ranar Larabar data gabata a tekun Kongon.
-
MDD Ta Taimaka Wa Kasashen Sahel Dake Fama Da Fari
May 25, 2018 10:12Ofishin kula da ayyukan jin kai na MDD, ya samar da dala miliyan talatin, ga wasu kasashen yankin Sahel hudu wadanda ke fuskantar matsanancin fari da tsadar kayayakin abinci da kuma tabarbarewar tsaro.
-
An Kaiwa 'Yan Gudun Hijra Hari A Darfur
May 25, 2018 06:27An Kai hari kan sansanin 'yan gudun hijra uku a yankin Darfur na yammacin Sudan tare da kashe 'yan gudun hijra dake ciki da kuma jikkata wasu na daban.