-
An Cimma Matsaya Tsakanin Kungiyar AU Da Turai
May 25, 2018 06:24Kungiyoyin tarayyar Afirka da na Turai sun cimma yarjejjeniyar daukan mataki na magance matsalolin tsaro, 'yan gudun hijra, samar da ayyukan yi da Noma a kasashen Afirka
-
An Kai Hari Kan Ma'aikatan Hako Da Zinari A D/Congo
May 25, 2018 06:22Wasu 'yan bindiga sun kai hari kan cibiyar kawo da zinari a gabashin Demokaradiyar Kwango.
-
Akalla Mutane 7 Sun Mutu Sakamakon Fashewar Wata Mota Dauke Da Bom A Bengazi
May 25, 2018 00:54Alal akalla mutane 7 sun rasa rayukansu kana wasu 10 kuma sun sami raunuka sakamakon fashewar wata mota da aka makare ta da bama-bamai a tsakiyar garin Benghazi na kasar Libiya a daren jiya Alhamis.
-
An Kori Jami'an Diblomasiyyar Angola A Birnin Qudus Daga Ayyukansu
May 24, 2018 14:45Ministan harkokin wajen kasar Angola ya bayyana korar jami'an dibliomasiyyar kasar gudu biyu daga ayyukansu sanadiyyar halattar bukin bude ofishin jakadancin Amurka a birnin Qudus a kwanakin da suka gabata.
-
An Bukaci Gwamnatin Tarayyar Ta Sanye Karatun Kare Hakkin Bil'adama A Cikin Tsarin Karatun Makarantun Sakandare
May 24, 2018 14:42An bukaci gwamnatin tarayyar Najeriya ta sanya karatun kare hakkin bil'adama cikin tsarin karatun sakadare a kasar
-
Kungiyar Amnesty Ta bukaci Najeriya Ta Binciki Sojojin Da Suka Yi Fyade
May 24, 2018 06:49A wani rahoton da kungiyar kare hakkin bil’adama ta Amnesty International ta fitar a wannan Alhamis ta zarki sojojin Najeriya da kuma na sa-kai da ke taimaka ma su wajen yaki da ayyukan Boko Haram, da yi wa mata fyade tare da ba su abinci a matsayin musaya.
-
Masar Ta Yaba Da Tattaunawar Aljeriya Kan Rikicin Libiya
May 24, 2018 06:47Ministan harakokin wajen Masar ya yaba da tattaunawar da makwabtar Libiya suke yi a Aljeriya domin lalubo hanyar magance rikicin kasar Libiya
-
Alaka Tsakanin Kasashen Habasha Da Saudiyya Tana Ci Gaba Da Yin Tsami
May 24, 2018 01:57Bayan gwamnatin Habasha ta janye jakadanta daga Saudiyya, a halin yanzu kuma ta kirayi karamin jakadanta a kasar.
-
Janar Khalifah Haftar Ya Jaddada Aniyarsa Ta Kwato Garin Darnah Na Libiya Daga 'Yan Ta'adda
May 24, 2018 01:51Kwamandan rundunar sojin Libiya da ke da matsuguni a garin Tabruk Janar Khalifah Haftar ya jaddada aniyarsa ta ci gaba da kaddamar da hare -haren soji kan garin Darnah domin yantar da garin daga mamayar 'yan ta'adda.
-
Gwamnatin Angola Ta Kori Jami'an Diplomasiyyanta Biyu Saboda Batun Halartar Bude Ofishin Jakadancin Amurka A Qudus
May 23, 2018 13:05Ministan harkokin wajen kasar Angola, Manuel Augusto, ya sallami babban daraktan harkokin Afirka, Gabas ta tsakiya da kungiyoyin kasashen yankin a ma'aikatar harkokin wajen Joaquim do Espírito Santo da kuma mukaddashin jakadan Angolan a ofishin jakadancin kasar a HKI, João Diogo Fortunato saboda halartar bikin bude ofishin jakadancin Amurka a birnin Qudus da mukaddashin jakadan yayi.