-
'Yan Sanda A Sokoto Sun Ce An Sako Injiniya Dan Kasar Siriya Da Aka Sace A Jihar
May 23, 2018 13:05Rundunar 'yan sandan Nijeriya ta ba da sanarwar sako wani injiniya dan kasar Siriya da wasu 'yan bindiga dadi suka yi awun gaba da shi a jihar Sokoto da ke arewacin kasar a makon da ya wuce.
-
An Kashe 'Yan Ta'adda 3 A Burkina Faso
May 23, 2018 07:28Ma'aikatar tsaron kasar Burkina Faso ta sanar da hallaka 'Yan Ta'adda uku a wani sumame da jami'an tsaro suka kai maboyarsu dake Ouagadugou babban birnin kasar.
-
MDD Ta Nuna Damuwa Kan Yadda Ake Amfani Da Kananan Yara A Harakokin Soja A D/Congo.
May 23, 2018 07:23MDD ta nuna damuwarta kan yadda kungoyoyin dake dauke da makamai ke amfani da kananen yara cikin ayyukan soja a kasar Demokaradiyar kwango.
-
Ruwanda Ta Dauki Matakin Kalubalantar Cutar Ebola
May 23, 2018 07:21Gwamnatin Ruwanda ta dauki matakin rigakafi da kuma kalubalantar cutar Ebola a kasar.
-
Zimbabwe : Majalisa Za Ta Saurari Mugabe Kan Batan Kudadin Lu'u-Lu'u
May 23, 2018 01:20A Zimbabwe, yau Laraba ne ake sa ran kwamitin majalisar dokokin kasar mai kula da harkokin ma'adunai da makamashi, zai saurari tsohon shugaban kasar Robert Bugabe kan badakalar salwantar wasu kudaden rara na lu'u-lu'u da yawansu ya kai Dalar Amurka Bilyan 15.
-
Nijeriya : An Hallaka 'Yan Bindiga 68 A Zamfara
May 23, 2018 01:19Rundunar sojojin Najeriya ta tabbatar da kisan 'yan bindiga kimanin 68 da kuma raunata wasu a yayin arangama tsakanin jami'anta da mayakan a jihar Zamfara dake shiyyar arewa maso yammacin kasar.
-
Human Rights Watch Ta Yi Soka Kan Wuce Gona Da Irin Sojojin Masar A Sina
May 22, 2018 14:51Kungiyar kare hakkin bil-Adama ta Human Rights Watch ta bayyana cewa: Matakan da sojojin gwamnatin Masar suke dauka da sunan yaki da ta'addanci a yankin Sina sun yi hannun riga da dokoki.
-
An Samu Kyautatuwar Alaka A Tsakanin Kasashen Moroko Da Mauritaniya
May 22, 2018 14:44Sabon jakadan Moroko ya mika takardar kama aikinsa a kasar Mauritaniya bayan kasashen biyu sun shafe tsawon shekaru shida suna sabani a tsakaninsu.
-
Mazauna Yankin Gabashin Congo Sun Koka Kan Yadda Sojojin Kasar Ke Tunkarar 'Yan Tawaye
May 22, 2018 06:32Yadda Sojojin jamahoriyar demokaradiyar Kwango ke tunkarar 'yan tawaye a yankunan gabashin kasar ya fusata mazauna yankunan.
-
Harin Ta'addanci Ya Hallaka Mutum 2 A Arewa Maso Yammacin Aljeriya
May 22, 2018 06:26An Kai harin ta'addanci a jahar Sidi Bel Abbès dake arewa maso yammacin kasar Aljeriya, lamarin da yayi sanadiyar mutuwar mutun biyu.