-
An Sake Kai Harin Ta'addanci A Burkina Faso
Feb 08, 2019 00:37Rundinar Sojin kasar Burkina faso ta sanar da mutuwar mutum biyu a wani harin ta'ddanci da aka kai kan wata barikin jami'an tsaron jandarma dake yankin Kongussi a arewacin kasar.
-
Amurka Ta Dakatar Da Baiwa Kamaru Tallafin Soji
Feb 08, 2019 00:11Amurka ta sanar da soke tallafin soji da take baiwa Jamhuriya kamaru, bisa zargin jami'an tsaron kasar da mummunan toye hakkin bil adama.
-
Wade Ya Yi Kiran Kauracewa Zaben Senegal
Feb 07, 2019 23:42Tsohon shugaban kasar Senegal, Abdulaye Wade ya sake nanata kiran a kauracewa babban zaben kasar na ranar 24 ga watan nan na Fabrairu.
-
Gobara Ta Kona Shaguna 70 A Wata Kasuwa A Kano
Feb 07, 2019 14:48Gabara ta cinye shaguna akalla 70 a kasuwar Yan katako a unguwar Rijiyar Lemo a birnin Kano a safiyar Alhamis.
-
An Tabbatar Da Mutuwar Wasu Mutane Sanadiyyar Cinkoso A Yakin Neman Zaben APC A Taraba
Feb 07, 2019 14:45Majiyar fadar shugaban kasar Najeriya ta tabbatar da cewa mutane akalla ukku ne suka rasa rayukansu sanadiyyar cinkoson mutane a taron yakin neman zaben da jam'iyyar APC ta gudanar a jihar Taraba.
-
Malaman Makarantu Sun Yi Zanga-zanga Akan Karancin Albashi
Feb 07, 2019 09:08A jiya Laraba ne malaman makarantu a kasar Tunisiya su ka gudanar da Zanga-zangar yin kira da a kara musu albashi
-
MDD: Hare-Haren Boko Haram Sun Karu A Najeriya
Feb 07, 2019 03:37Hukumar dake kula da 'yan gudun hijra ta Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa an samu karuwar hare-haren kungiyar Boko Haram a yankin arewa maso gabashin Najeriya a cikin watanni 3 da suka gabata.
-
Sama Da 'Yan Gudun Hijrar Sudan Ta Kudu Dubu 20 Suka Koma Gida Daga Kasar Uganda
Feb 07, 2019 03:34Babban kwamishinan dake kula da 'yan gudun hijra na Majalisar Dinkin Duniya ya sanar ci gaban da aka samu na sulhu a kasar Sudan ta kudu ya sanya 'yan kasar dake gudun hijra sama da mutum dubu 20 sun koma gida.
-
An Hallaka 'Yan Ta'adda 146 A Kasar Burkina Faso
Feb 07, 2019 03:34Kakakin dakarun tsaron kasar Burkina Faso ya sanar da hallaka 'yan ta'adda kimanin 150 a kasar
-
Dakarun Tsaron Libiya Sun Kwace Rijiyoyin Man Fetir Na Al-Sharara
Feb 07, 2019 03:33Kakakin Rundunan tsaron kasar Libiya bisa jagorancin Janar Khalifa Haftar ya sanar da cewa a daren jiya Laraba, dakarun tsaron kasar sun samu nasarar kwace rijiyoyin man fetir na Al-sharara dake a matsayin babbar rijiyan man kasar.