-
MDD: Hare-Haren Boko Haram Sun Karu A Najeriya
Feb 07, 2019 03:32Hukumar dake kula da 'yan gudun hijra ta Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa an samu karuwar hare-haren kungiyar Boko Haram a yankin arewa maso gabashin Najeriya a cikin watanni 3 da suka gabata.
-
'Yan Gudun Hijirar Najeriya A Kasar Kamaru Suna Da Bukatar Taimako
Feb 06, 2019 15:55Kakakin babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana cewa; Wajibi ne ga kungiyoyin ba da agaji da suke karkashin Majalsiar su kara ba da taimako ga 'yan hijirar Najeriya a kasar Kamaru
-
AFCONU20 : Nijar Ta Yi Canjaras Da Burundi
Feb 06, 2019 06:57A ci gaba da gasar cin kofin kwallon kafa na Afrika na 'yan kasa da shekara 20, dake gudana a Jamhuriyar Nijar, tawagar kwallon kafa ta Nijar, ta yi canjaras da Burundi 3-3, a wasan da suka buga da yammacin jiya a babban filin kwallon kafa na Yamai.
-
G5-Sahel Ta Koka Kan Rashin Samun Tallafi Daga Abokan Huldarta
Feb 06, 2019 06:32Kungiyar G5-Sahel, ta koka da rashin samun tallafin da abokan huldarta suka alkawarta mata.
-
Ivory Coast : ICC Ta Mika Gbagbo Ga Hukumomin Belgium
Feb 06, 2019 05:27Kotun hukunta manyan laifuka ta duniya ICC, ta mika wa hukumomin Belgium, tsohon shugaban kasar Ivory Coast, Laurent Gbagbo, bayan da kotun ta sallame shi a ranar 1 ga watan nan.
-
Jami'an Tsaro A Kasar Sudan Sun Kama Babbar Sakatariyar Jam'iyyar Umma
Feb 06, 2019 03:14Majiyar jam'iyyar Umma ta kasar Sudan ta bada sanarwan cewa a jiya Talata da dare jami'an tsaron kasar sun kama babban sakataren jam'iyyar Ummu Salma Assadikul Mahdi babban sakataren kungiyar da kuma Saratu Naqdullah wata yar jam'iyyar.
-
Amurka Ta Bukaci Yan Najeriya Su Fito Don Zaben Shuwagabanninsu
Feb 06, 2019 03:10Jakadan Amurka a Najeriya ya yi kira ga yan najeriya su fito don zaben shuwagabanninsu a zaben kwanaki goma masu zuwa
-
Fada Ta Sake Barkewa A Garin Sabha Na Kudancin Kasar Libya
Feb 06, 2019 00:40Majiyar sojojin kasar Libya ta bayyana cewa fada ta sake barkewa a garin Sabha na kudancin kasar
-
Taron Koli Na Kungiyar G5-Sahel
Feb 05, 2019 14:43Shuwagabannin kasashen kungiyar G5-Sahel, sun gudanar da taronsu karo na biyar, yau a binin Ouagadugu na kasar Burkina Faso.
-
Boko Haram Ta Kashe Mutum 6 A Arewa Maso Gabashin Najeriya
Feb 05, 2019 11:36Rahotanni daga Najeriya na cewa mutum shida ne suka rasa rayukansu a wasu sabbin hare hare da mayakan kungiyar boko haram suka kai a kauyukan Shuwa da Kirchina, dake garin Madagali, na jihar Adamawa a arewa maso gabashin kasar.