-
CRA : An Cimma Yarjejeniya Tsakanin Gwamnati Da Masu Dauke Da Makamai
Feb 05, 2019 10:52Gwamnatin Jamhuriya Afrika ta tsakiya da gungun masu dauke da makamai a kasar sun sanya hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya a wani buki da aka gudanar yau a Kahrtoum babban birnin aksar Sudan.
-
Ministan Tsaron Sudan Ya Gargadi Masu Adawa Da Gwamnati
Feb 05, 2019 08:23Ministan tsaron kasar Sudan ya ce jami'an tsaro ba za su laminta wasu mutane su jefa kasar cikin kaka nike ba
-
Najeriya: 'Yan Bindiga Sun Kai Wasu Sabin Hare-Hare A Jihar Zamfara
Feb 05, 2019 08:20Wasu ‘yan bindiga sun kaddamar da sabbin hare-hare a jihar Zamfara da ke arewacin Najeriya, in da suka kashe mutane da dama tare da kona gidajensu a garuruwan da ke karkashin karamar hukumar Gusau.
-
An Kashe Fararen Hula 14 A Kasar Burkina Faso
Feb 05, 2019 08:19Dakarun tsaron kasar Burkina Faso sun sanar da mutuwar fararen hula 14 a yayin wani hari da wani gungun 'yan bindiga suka kai.
-
Jiragen Yakin Faransa Sun Kai Hari A Kasar Chadi
Feb 05, 2019 04:35A jiya Litinin ne jiragen yakin kasar Faransa su ka kai hari akan wata kungiya mai dauke da makamai a arewacin kasar Chadi
-
Ana Cigaba Da Zanga-zangar Nuna Kin Jinin Gwamnatin Sudan
Feb 05, 2019 04:09Mutanen kasar Sudan sun ci gaba da gudanar da Zanga-zangar nuna kin jinin gwamnati a garuruwa daban-daban na kasar da suka hada da birnin Khartum
-
An Tsawaita Dokar Ta Baci A Kasar Tunisiya
Feb 05, 2019 04:05Shugaban kasar Tunisiya ne ya sanar da sake tsawaita wa'adin dokar ta bacin na tsawon wata guda a wata sanarwa da jiya Litinin da dare
-
Tashin Bam Ya Ci Rayukan Mutum 11 A Somaliya
Feb 04, 2019 15:50'Yan sandar kasar Somaliya sun sanar da mutuwar mutum 11 sanadiyar tashin Bam a Magadushu babban birnin kasar.
-
Fadan Kabilanci Ya Ci Rayukan Mutum 6 A Kasar Guine Conakry
Feb 04, 2019 15:44Gwamnatin kasar Guine Conakry ta sanar da mutuwar mutum 6 sanadiyar fadan kabilanci a kasar.
-
AFCONU20 : Senegal Ta Lallasa Mali 2 - 0
Feb 04, 2019 01:59A ci gaba da gasar cin kofin kwallon Afrika na 'yan kasa da shekara 20, dake gudana a Jamhuriyar Nijar, tawagar kwallon kafa ta Senegal, ta lallasa ta Mali da ci 2-0.