-
Amurka Ta Tsananta Kai Hare Hare kan Al'Shabab A Somaliya
Feb 04, 2019 01:18Amurka ta tsananta kai hare harenta kan mayakan al'shabab a Somaliya a baya bayan nan, inda ta hallaka talatin daga cikinsu a karshen makon jiya, a tsakiyar kasar a kusa da Mogadisho babban birnin Somaliya.
-
An Jinkirta Bikin Rattaba Hannu Kan Yarjejeniya Sulhu A Afrika Ta Tsakiya
Feb 04, 2019 00:35A Sudan an jikirta bikin rattaba hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya da aka cimma tsakanin gwamnati da gungun kungiyoyi masu dauke da makamai a Jamhuriya Afrika Tsakiya.
-
Masar : Wasu 'Yan Majalisa Sun Bukaci Al'Sisi Ya Yi Tazarce
Feb 04, 2019 00:11Wasu 'yan majalisar dokoki a Masar, sun gabatar da wani kudiri dake neman a yi gyaren fuska wa kundin tsarin mulkin kasar, ta yadda shugaba Abdel Fattah Al Sisi ya sake tsayawa takara shugaban kasa bayan wa'addin mulkinsa na biyu a shekara 2022.
-
An Kashe Mutane 6 A Fadar Kabilanci A Kasar Guinea Conakry
Feb 03, 2019 15:43Gwamnatin kasar Guinea Conakry ta bada sanarwan cewa mutane 6 ne aka kashe sanadiyyar fadan kabilanci a kasar.
-
An Kashe Yan Bindiga 20 A Kasar Congo Demokradiyya.
Feb 03, 2019 15:41Rundunar sojojin kasar Demokradiyar Kongo ta bada sanarwan cewa ta kashe yan bindiga 20 a gabancin kasar a wani sumamen da ta kai kan mabuyarsu a yankin.
-
Kawancen Jam'iyyu Masu Mulki Sun Goyi Bayan Takara Bouteflika
Feb 03, 2019 07:30Kawancen Jam'iyyun siyasa guda hudu dake mulki a kasar Aljeriya, sun nuna goyansu a hukumance kan takara shugaban kasar Abdelaziz Bouteflika a zaben shugaban kasar.
-
AFCONU20 : Najeriya Ta Lallasa Burundi 2 - 0
Feb 03, 2019 06:41A gasar cin kofin kwallon kafa na Afrika na 'yan kasa da shekara 20, da aka fara jiya Asabar a Jamhuriyar Nijar, tawagar kwallon kafa ta tarayyar Najeriya, ta lallasa ta Burundi da ci 2-0.
-
An Fara Yakin Neman Zaben Shugaban Kasa A Senegal
Feb 03, 2019 06:25A Senegal, yau Lahadi ne aka fara yakin neman zaben shugaban kasar na ranar 24 ga watan Fabrairu nan a hukumance.
-
CAF U20 : Nijar Da Afrika Ta Kudu Sunyi Kunnen Doki 1 - 1
Feb 02, 2019 14:06An bude gasar cin kofin Afrika ta 'yan kasa da shekara 20, wacce kasar Nijar ke karbar bakunci a bana.
-
Najeriya : Osimbajo Ya Tsira Daga Hatsarin Jirgi
Feb 02, 2019 13:56Hukumomi a Najeriya sun tabbatar da cewa mataimakin shugaban kasar Farfesa Yemi Osimbajo, na cikin koshin lafiya, bayan wani hatsari da jirgi mai saukar ungulu ya yi dashi yau Asabar a jihar Kogi.