-
Nijar : Boko Haram Ta Kashe Mutum 6 A Tummur
Feb 02, 2019 13:27Rahotanni daga Jamhuriya Nijar na nuni da cewa wani sabon hari da ake dangantawa dana kungiyar Boko Haram, ya yi ajalin mutum shida a wani kauye dake kudu maso gabashin kasar, a garin Tummur dake kusa da Tarayya Najeriya a yankin tafkin Chadi.
-
Afrika Ta Tsakiya : An Cimma Yarjejeniya Zaman Lafiya A Sudan
Feb 02, 2019 13:02Gwamnatin Jamhuriya Afrika ta tsakiya, ta sanar da cimma yarjejeniyar zaman lafiya, tsakaninta da gungun kungiyoyi masu dauke da makamai.
-
Belgium Ta Amince Karbar Tsohon Shugaban Ivory Coast
Feb 02, 2019 12:28Kasar Belgium, ta bayyana amincewa da karbar tsohon shugaban kasar Ivory Coast, Laurent Gbagbo, bayan da kotun hukunta manyan laifuka ta duniya ICC, ta amince da sallamarsa.
-
An Kashe Sojojin Kasar Libya Hudu A Kudancin Kasar
Feb 02, 2019 08:35Wata majiyar jami'an tsaro a kasar Libya ta bayyana cewa akalla sojojin kasar karkashin Halifa Haftar 4 ne suka rasa rayukansu a wani fafatawa da suke yi da wasu yan bindiga a kudancin kasar.
-
MDD:Yan Gudun Hijirar Najeriya 35,000 Ne Suke Samun Mafaka A Kamaru
Feb 02, 2019 08:23Hukuma mai kula da yan gudun hijira ta MDD, UNHCR ta bada sanarwan cewa yan gudun hijira daga tarayyar Najeriya kimani dubu 35 suna zama a wani wuri mai aminci a cikin kasar Kamaru.
-
An Kasa Cimma Matsaya Tsakanin 'Yan Tawaye Da Gwamnati A Kasar Afirka Ta Tsakiya
Feb 02, 2019 03:52Bangarorin yan tawaye da gwamnatin Jamhuriyar Afirka ta tsakiya, sun watse daga zaman tattaunawar ba tare da cimma wata matsaya ba
-
Kotun ICC Ta Saki Laurant Dbagbo bisa Sharadi
Feb 02, 2019 03:44Kotun hukunta manyan laifuffuka ta duniya ICC ta amince da sakin tsohon shugaban kasar Cote d’Ivoire Laurent Gbagbo bisa sharadin cewar ba zai koma kasar sa ba.
-
Amnesty: An Kashe Mutane 60 A Wani Harin Boko Haram A Garin Ran
Feb 01, 2019 15:40Kungiyar kare hakkin bil'adama ta Amnesty International ta bayyana mutane kimani 60 ne suka rasa rayukansu a wani harin da mayakan kungiyan Boko Haram suka kai a kan garin Ran na jihar Borni a ranar 28 ga watan Jenerun da ya gabata.
-
An Tsarkake Wani Yanki Na Kudancin Libiya Daga Hanun 'Yan Ta'adda.
Feb 01, 2019 09:55Dakarun tsaron kasar Libiya sun samu nasarar tsarkake wani yankin na jahar Sabaha dake kudancin kasar tare kuma da kame wani komandan 'yan ta'addar ISIS
-
Nijar : Shugaba Isufu Ya Kori Ministan Kudinsa
Feb 01, 2019 02:23Shugaba Isufu Mahamadu na Jamhuriyar Nijar, bisa bukatar firaministan kasar, ya yi gyaran fuska a majalisar ministocin kasar, inda ya nada Mahamadu Diop a matsayin sabon ministan kudi na kasar.