-
Kamaru : 'Yan Adawan Da Ake Tsare Da Sun Fara Yajin Cin Abinci
Feb 01, 2019 01:18Madugun 'yan adawa a Jamhuriya Kamaru da kuma wasu makusantansa da ake tsare da, sun fara yajin cin abinci, a wani mataki na kalubalantar tsarewar da aka masu.
-
Mali : Yawan 'Yan Gudun Hijira Ya Linka Sau Uku
Feb 01, 2019 00:55Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewa yawan 'yan gundun hijira a Mali, ya linka har sau uku a cikin shekara guda, saboda matsalar tsaro a iyakar kasar da Burkina Faso.
-
ICC Zatayi Zama Bayan Watsi Da Bukatar Sallamar Gbagbo
Feb 01, 2019 00:21A wani lokaci yau Juma'a ne, kotun hukunta manyan laifuka ta duniya, (ICC), zatayi wani zama kan bukatar da mai shigar da kara na kotun na ci gaba da tsare da tsohon shugaban kasar Ivory Coast, Laurent Gbagbo, bayan da a kwanakin baya kotun ta yi watsi da hukuncin da alkalan kotun suka yanke na sallamarsa.
-
An Bude Iyakar Tsakanin Sudan Da Eritrea
Jan 31, 2019 23:57Shugaba Umar Hassan El-Bashir, na Sudan, ya sanar da sake bude iyakar dake tsakanin kasar da Eritrea.
-
Sudan : Malaman Jami'a Sun Shiga Cikin Masu Neman Sauyi
Jan 31, 2019 15:55Malaman Jami'o'i a kasar Sudan Kimani 300 ne suka gudanar da zanga-zanga a tsakiyar Jami'a a birnin Khartun inda suke bukatar sauyin shugabanci a kasar.
-
Wasu Gwamnonin Nijar Sun Taya Buhari Yakin Neman Zabe A Kano
Jan 31, 2019 15:50Gwamnonin Jihar Maradi da Zinder daga Jamhuriyar Nijar Sun isa birnin Kano na tarayyar Najeriyar don halartar yakin neman zabe wanda shugaban kasa Muhammadu Buhari ya fara a birnin ranar Alhamis.
-
Najeriya : Babu Dan Takaran Gwamnan APC A Zamfara_INEC
Jan 31, 2019 15:49Hukumar Zabe a Najeriya ta ce tana kan matsayinta na babu dan takarar gwamna na jam'iyyar APC mai mulki a jihar Zamfara.
-
Sojojin Sudan Ba Za Su Bari Gwamnati Ta Fadi Ba
Jan 31, 2019 08:43Babban Hafsan Sojan kasar Sudan Kamal Abdul-Ra'uf ya fada a yau alhamis cewa; Ba za su bari kasar ta shiga halin rashin tabbas ba
-
Kungiyar Tarayyar Afirka Ta Nuna Goyon Bayanta Ga Shugaba Maduro
Jan 31, 2019 04:01Ma'aikatar harakokin kasashen wajen Venezuela ta sanar a jiya laraba cewa kungiyar tarayyar Afirka ta bayyana goyon bayanta ga shugaban kasar mai ci Nicolas Maduro
-
Mali: An Kashe Sojojin Gwamnati Biyu
Jan 30, 2019 15:54Ma'aikatar tsaron kasar Mali ta bayyana cewa; An kashe sojojin biyu ne a wani hari da aka kai musu a kudancin kasar, tare kuma da jikkata wasu 10