-
Ivory Coast : An Daure Dan Majalisa Saboda Yada Labarin Karya
Jan 30, 2019 07:14Wata kotu a Ivory Coast, ta daure wani dan majalisa saboda yada labarin karya.
-
Kashi 14% Na Al'ummar Najeriya Na Tu'ammali Da Muggan Kwayoyi
Jan 30, 2019 06:24Sakamakon wani bincike da aka gudanar a Najeriya ya yi nuni da cewa kashi 14,4 cikin dari na al'ummar kasar na tu'ammali da muggan kwayoyi.
-
Boko Haram Ta Kashe Mutum 4 A Diffa
Jan 29, 2019 14:51Rahotanni daga jihar Diffa dake gabashin Jamhuriyar Nijar na cewa, mayakan boko haram sun kashe akalla mutum hudu tare da raunata wasu da dama a wani hari da suka kai a cikin daren jiya wayewar wannan safiyar Talata a yammacin garin Bosso.
-
Gwamnatin Sudan Ta Sallami Dukkan Masu Zanga Zanga Da Ake Tsare Da
Jan 29, 2019 13:13Gwamnatin Sudan ta sanar da sallamar dukkan mutanen da ake tsare da tun bayan soma zanga zangar tsadar rayuwa a kasar a cikin watan Disamban bara.
-
Kamaru : Amnesty Ta Bukaci A Sallami 'Yan Adawan Da Ake Tsare Da
Jan 29, 2019 12:43Kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa Amnesty International, ta yi kira ga hukumomin Jamhuriya Kamaru, dasu sallami dukkan 'yan adawan da ake tsare, ciki har da jagoran 'yan adawan kasar dake ci gaba da bayyana kansa a matsayin wanda ya lashe zaben shugabancin kasar.
-
An Sabunta Yarjejeniyar Tsagaita Wuta A Jihohi Biyu Na Sudan
Jan 29, 2019 09:06Shugaban kasar Sudan ya sabunta yarjejjeniyar tsagaita wuta a jahohin Nile Aby da Kurdufan ta kudu.
-
Majalisar Dattawan Najeriya Ta Garzaya Kotun Koli Kan Matakin Shugaba Buhari
Jan 29, 2019 09:02Majalisar Dattijan Najeriya ta shigar da korafi gaban Kotun kolin kasar da ke neman fayyace mata matakan da shugaban kasar Muhammadu Buhari ya bi wajen dakatar da alkalin alkalan kasar Walter Samuel Onnoghen.
-
Mutanen Kasar Afirka Ta Tsakiya Sun Yi Zanga-zanga Akan Kasar Faransa
Jan 29, 2019 04:22Mazauna birnin Bongui sun fito kan tituna suna masu nuna kin yarda da takunkumin hana sayen makamai da MDD ta kakaba wa kasarsu, suna masu zargin Faransa da laifi
-
Amurka Ta Kakaba Wa Kamfanin Man Fetur Na Kasar Venezuela Takunkumi
Jan 29, 2019 04:18A daren Jiya Litinin ne gwamnatin Amurka ta sanar da kakaba wa kamfanin man fetur din kasar Venezuela takunkumi
-
An Kashe Kwamandan Kungiyar Al'Ka'ida A Kasar Libya
Jan 29, 2019 04:14Kakakin sojan kasar Libya ne ya sanar da kashe wani kwamanda daga cikin kwamandojin kungiyar 'yan ta'adda ta al'ka'ida