-
Najeriya: Jami'an Tsaro Sun Yi Awon gaba Da Ma'aikatan Jaridar Daily Trust
Jan 07, 2019 02:11Jaridar Daily Trust ta Najeriya ta bayar da rahoton cewa, a jiya Lahadi jami'an tsaro sun yi awon gaba da ma'akatanta guda biyu a birnin Maiduguri na jahar Borno, sakamakon wani rahoto da jaridar ta bayar da ke da alaka da Boko Haram.
-
An Shiga Sabuwar Marhala A Rikicin Kasar Sudan.
Jan 06, 2019 13:31A dai-dai lokacinda mutanen kasar sudan suke ci gaba da zanga-zangar neman shugaban kasar Umar Hassan El-Bashir ya sauka daga mukaminsa, shugaban ya fara sauye-sauyen a cikin jami'an gwamnatin kasar.
-
Gamabiya Ta Yi Maraba Da Fadada Dangantaka Da Kasar Cana
Jan 06, 2019 13:30Shugaban kasar Gambiya Adama Narrow ya yi maraba da karfafa dangantakar kasarsa da kasar Cana.
-
An Kubutar Da Bakin Haure 550 Daga Halaka A Tekun Medeterenian
Jan 06, 2019 13:30Jami'an tsaron ruwa na kasar Italiya sun bada labarin kubutar ta bakin haure kimani 550 daga halaka a cikin tekun Medeterenina.
-
Tsagerun Naija Delta A Najeriya Sun Tada Bam A Kamfanin Man Fetur Na Conoil
Jan 06, 2019 13:29Wata sabuwar kungiyar tsagerun Naija Delta wacce take kiran kanta Koluama Seven Brothers ta bada sanarwan cewa ta tada bom a kamfanin hakar man Fetur na Con Oil a jihar Bayelsa.
-
An Nada Sabon Firaminista A Kamaru
Jan 06, 2019 06:26Shugaba Paul Biya na Jamhuriya Kamaru, ya nada, Joseph Dion Ngute, dan asalin yankin masu magana da turancin Ingilishi a kudu maso yammacin kasar a matsayin sabon firaministan kasar.
-
Libiya Ta Fitar Da Sammacin Kame Wasu 'Yan Sudan Da Chadi
Jan 06, 2019 06:07Kasar Libiya ta fitar sammaci 37 na kame wasu 'yan tawayen kasashen Chadi da kuma Sudan dama wasu 'yan Libiya, da ake zargi da hannu a hare haren da aka kai kan wasu cibiyoyin man fetur da kuma wani sansanin soji.
-
Pira Ministan Kasar Togo Ya Yi Murabus
Jan 06, 2019 03:34Shugaban kasar Togo Faure Gnassingbe ya amince da murabus din Pira minista Selom Komi Klassou
-
Sai A Makon Gobe, Za'a Sanar Da Sakamakon Zaben Congo
Jan 05, 2019 13:47Hukumar zabe mai zaman kanta ta (CENI), a Jamhuriya Demokuradiyyar Congo, ta sanar da dage sakamakon babban zaben kasar da mako guda.
-
Zaben Congo : Amurka Na Shirin Tura Sojoji
Jan 05, 2019 13:26Amurka ta sanar da jibge sojoji a kasar Gabon a wani mataki da ta ce na kasancewa cikin shiri ne, ko da kuwa rikici ya barke bayan zabe a Jamhuriya Demkuradiyyar Congo.