-
Zanga-zangar Adawa Da Sakamakon Zaben Shugaban Kasa A Madagaska
Jan 05, 2019 12:42Rahotanni daga Madagaska na nuni da cewa rikici ya barke a wannan Asabar tsakanin magoya bayan dan takaran da ya sha kaye a zagaye na biyu na zaben shugaban, Marc Ravalomanana, da kuma jmai'an tsaro wadanda sukayi amfani da hayaki mai sa kwalla domin tarwatsa masu zanga zangar.
-
Rikicin Kabilanci ya Lashe Rayukan Mutane 46 A Burkina Faso
Jan 05, 2019 11:47Wani rikicin kabilanci da ya kunno kai a kasar Burkina Fasoa cikin 'yan kwanakin nan ya lashe rayukan mutane akalla 46.
-
Yan Siyasa A Morocco Suna Goyon Bayan Kasar Ta Maida Hulda Siriya
Jan 05, 2019 03:32Wasu yan siyasa a kasar Morocco sun bukaci gwamnatin kasar ta sake maida huldan jakadanci da gwamnatin kasar Siriya
-
Komitin Tsaro Na MDD Na Sanaya Ido A Zaben Kongo Kinshasa
Jan 05, 2019 03:31Komitin tsaro na majalisar dinkin duniya ya bada sanarwan cewa yana sanya ido a kan yadda ake gudanar da kidayar kuri'u na zaben shugaban kasa wanda aka gudanar a kasar Democradiyyar Congo
-
Tarayyar Afrika Ta Kirayi Gwamnatin Congo Da Ta Mutunta Sakamakon Zabuka
Jan 04, 2019 15:38Kungiyar tarayyar Afrika ta bukaci gwamnatin jamhuriyar dimukradiyyar Congo da ta mutunta sakamakon zabukan da aka gudanara kasar.
-
Karfin Makamai Masu Linzami Na Palasdinawa Ya Karu A Shekara Ta 2018
Jan 04, 2019 03:36Sojojin HKI sun bada sanarwan cewa a cikin shekarar da ta shude karfin makamai masu Linzami ko kuma Rocket na Palasawa a yankin Gazza ya karu har sau 10 idan an kwatanta da shekaru ukku da suka gabata. Banda haka karfin garkuwan makamai masu linzami na HKI bai kai yadda ake zata ba, don ta kasa hana mafi yawan makaman roccket na gungiyar Hamas faduwa a kan yankunan da yahudawa suke zaune a haramtacciyar kasar.
-
Ana Ci Gaba Da Zanga -Zanga A Kasar Sudan
Jan 04, 2019 03:33Jami'an tsaron kasar Sudan sun yi amfani da hayaki mai sa hawaye kan masu zanga- Zanga a garin Port Sudan a jiya Alhamis.
-
Magoya Bayan Kungiyoyin Kwallon Kafa Da Dama Suka Ji Rauni A Fadan Da Suka Yi Tsakaninsu A Algeriya
Jan 04, 2019 03:31Mutane kimani 60 ne suka ji rauni a lokacinda magoya bayan wasu kungiyoyin kwallon kafa biyu suka kara da juna a kasar Algeriya.
-
Boko Haram: Sojojin Najeriya Biyu Da Wasu Mutane Ukku Sun Mutu A Hatsarin Jirgin Saman Yaki
Jan 04, 2019 03:26Majiyar sojojin sama na tarayyar Najeriya ta bayyana cewa mutane 5 ne suka rasa rayukansu a wani hatsarin jirgin saman yakin kasar a kusa da garin Damasak na jihar Borno a arewa maso gabacin kasar.
-
Za A Dage Sanar Da Sakamakon Zaben Shugaban Kasar Jamhuriyar Demokradiyyar Congo
Jan 03, 2019 15:48Hukumar zaben kasar Demokradiyyar Congo ce ta sanar da yiyuwar dage lokacin sanar da sakamakon farko na zaben