-
An Tsawaita Aiki Da Dokar Ko-Ta-Kwana A Wasu Garuruwa Na Kasar Sudan
Jan 03, 2019 15:45Majalisar dokokin kasar Sudan ce ta sanar da tsawaita aiki da dokar ko ta kwanan a cikin jahohin Kasala da kudufan ta arewa
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Tir Da Mummunan Hari A Kasar Mali
Jan 03, 2019 15:39Kamfanin dillancin labarun Xinhua na kasar Sin ya ce; Rundunar MDD ta tabbatar da zaman lafiya a kasar ta Mali MINUSMA ta fitar da bayani a jiya laraba da a ciki ta yi Allah wadai da harin da aka kai a garin Mopti wanda ya ci rayukan mutane
-
Senegal: An Soke 'Yan Takarar Shugaban Kasa 22 Na "Yan Adawa
Jan 03, 2019 15:34Majalisar Tsarin mulkin kasar Senegal ce ta soke sunayen mutane 22 daga cikin 'yan takarar shugabancin kasa na jam'iyyun adawa 25
-
Wasu Mutanen Kasar Kongo Sun Gudu Zuwa Kasar Uganda Saboda Tsaron Tanshin Hankali
Jan 03, 2019 08:25Kakakin kungiyar bada agaji ta kasa-da-kasa Red-Cross a kasar Uganda ya bada sanarwan cewa wasu mutanen kasar Kongo sun tsallaka kan iyaka zuwa kasar Uganda, wanda kuma yake kara barazanar yaduwar cutar Ebola a kasar ta Uganda.
-
Sojojin Najeriya: Mayakan Boko Haram Basu Fi Sojojin Najeriya Kyawun Makamai Ba
Jan 03, 2019 08:23Majiyar sojojin Najeriya ta bayyana cewa sojojin kasar sun fi mayakan boko haram a dabarbaru da kuma kyauwun makamai.
-
Jam'iyya Mai Mulki A Sudan Ta Ki Amincewa Da Bukatar Wargaza Gwamnati
Jan 03, 2019 08:23Jam'iyyar Sudan National Congress mai mulki a kasar Sudan ya yi watsi ta bukatar jam'iyyun adawar kasar na a wargaza gwamnati da majalisar dokokin kasar.
-
Shugaban Kasar Mauritaniya Zai Ziyarci Kasar Siriya
Jan 03, 2019 08:21Wata majiya a fadar shugaban kasar Mauritaniya ta bada labarin cewa shugaban kasar Mohammad Wuld Abdul Aziz, zai kai ziyarar aiki kasar Siriya a tsakiyar wannan watan da muke ciki.
-
Sojojin Nijar Sun Hallaka 'Yan Boko Haram 287 A Yankin Tafkin Chadi
Jan 03, 2019 00:30Rundinar sojin kasar Nijar ta kaddamar da wani gagarimin farmaki data kai kan 'yan ta'addan boko haram a yankin tafkin Chadi, inda ta hallaka 287 daga cikinsu a cewar wata sanarwa da ma'aikatar tsaron kasar ta fitar a jiya Laraba.
-
Mali : An Kashe Mutum 37 A Kauyen Koulogon
Jan 02, 2019 06:58Hukumomi a kasar mali sun sanar da cewa mutum 37 ne da suka hada da mata da yara suka rasa rayukansu a wani da aka kai masu a kauyen Koulogon, dake tsakiyar kasar.
-
Al'Shabab Ta Kai Wa Ofishin MDD Hari A Mogadisho
Jan 02, 2019 06:03Kungiyar Al'shabab ta dauki alhakin kai wa ofishin MDD na Mogadisho harin rokoki, wanda ya hadassa jikatar mutum uku.