-
Togo : 'Yan Adawa Sun Kauracewa Zaben 'Yan Majalisar Dokoki
Dec 20, 2018 06:45A kasar Togo sama da 'yan kasar miliyan uku ne da suka cancanci kada kuri'a ke zaben 'yan majalisar dokoki a yau Alhamis.
-
An Fitar Da Sammacin Kamo Matar Tsohon Shugaban Kasar Zimbabwe Robert Mugabe
Dec 20, 2018 03:26Majiyar shari'a a kasar Afirka Ta Kudu ce ta sanar da fitar da sammacin a jiya Laraba
-
Wani Bom Ya Fashe A Yammacin Kasar Habasha A Yau Laraba
Dec 19, 2018 15:29Mutane goma ne aka tabbatar da mutuwarsu bayan da motarsu ta taka nakiya a kan tati a wani yankin da aka dade ana fama da tashe-tashen hankula a kasar Habasha.
-
Jami'an Tsaro A Kasar Togo Sun Kada Kuriunsu A Zaben Majalisar Dokokin Kasar
Dec 19, 2018 15:28Jami'an tsaro a kasar Togo sun kada kuri'unsu a zaben majalisar dokokin kasar a jiya Talata.
-
Burkina Faso : An Kasa Cimma Matsaya Kan Batun Rage Farashin Mai
Dec 19, 2018 01:57A Burkina Faso, an kasa cimma matsaya tsakanin gwamnatin kasar da kuma kawacen kungiyoyin dake yaki da tsadar rayuwa kan batun rage farashin man fetur.
-
DRC : Kwamitin Tsaro Ya Damu Kan Rikice-rikicen Gabanin Zabe
Dec 19, 2018 01:14Kwamitin tsaro na Majalisar Dinkin Duniya, ya nuna damuwa akan rikice-rikicen dake faruwa a baya bayan nan gabanin zaben shugaban kasa a Jamhuriya Demokuradiyyar Congo.
-
Ana Zaben Shugaban Kasa Zagaye Na Biyu A Madagaska
Dec 19, 2018 00:30A Madagaska, yau Laraba ne al'ummar kasar ke kada kuri'a a zaben shugaban kasar zagaye na biyu, inda 'yan takara tsaffin shuwagabannin kasar, Marc Ravalomanana da Andry Rajoelina ke fafatawa.
-
Sudan Ta Yi Watsi Da Duk Wani Shiri Na Maida Hulda Da HKI
Dec 18, 2018 15:31Ministan harkokin wajen kasar Sudan ya bayyana cewa matsayin kasarsa dangane da HKI bai sauya ba, har yanzun gwamnatin kasar ba zata maida hulda da HKI ba.
-
Shugaban Najeriya Ya Zargi Majalisar Dokokin Kasar Da Kara Yawan Basussukan Da Za'a Biya Jihohi
Dec 18, 2018 15:31Shugaban Muhammadu Buhari na tarayyar Najeriya ya zargi majalisar dokokin kasar da kara yawan basussukan da yakamata gwamnatin tarayyar ta biya jihohin kasar a cikin kasafin kudi.
-
Hukumar Zabe A Najeriya Zata Yi Aiki Da Yansanda A Ayyukan Zabe Mai Zuwa
Dec 18, 2018 15:30Hukumar zabe mai zaman kanta a tarayyar Najeriya ta bayyana cewa zata yi aiki da yansanda don ganin an gudanar da zaben shekara ta 2019 mai kamawa a cikin tsanaki.