-
Kasashen Afirka 4 Sun Fara Atisayen Hadin Gwiwa na Soji A Masar Don Fada Da Ta'addanci
Dec 10, 2018 14:47Sojojin kasashen Masar, Nijeriya, Sudan da kuma Burkina Faso sun fara wani atisayen soji na hadin gwiwa a tsakaninsu a wani sansanin sojin kasar Masar.
-
Masar Da Wasu Kasashen Afrika Na Atisayen Soji
Dec 10, 2018 07:44Rundunar sojan kasar Masar da wasu kasashen Afirka suka fara wani atisayen soja na hadin gwiwa game da yaki da ayyukan ta'addanci.
-
Amnesty Ta Bukaci ICC Ta Binciki Kisan-kiyashin Da Boko Haram Ta Aikata
Dec 10, 2018 06:33Kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa Amnesty International, ta bukaci kotun hukunta manyan laifuka ta duniya cewa da ICC, tada binciki lamarin kisan-kiyashin da kungiyar Boko ta aikata tun bayan kafuwarta.
-
Somalia: Jami'an Tsaro Sun Halaka 'Yan Ta'addan Al-shabab Su 6
Dec 10, 2018 01:39Jami'an tsaron kasar Somalia sun sanar da cewa, sun yi nasarar halaka mutum 6 daga cikin mayakan kungiyar 'yan ta'adda ta Al-shabab.
-
Morocco: Taron Kasashe Fiye Da 150 Kan Batun Hijirar Bakin Haure
Dec 10, 2018 01:36Babbar jami'ar majalisar dinkin duniya kan batun gudun hijira ta sanar da cewa, sama da kasashen duniya 150 za su gudanar da taro yau a birnin Ribat na kasar Morocco, domin tattauna batun 'yan gudun hijira da kwararar bakin haure.
-
Rikicin Kabilanci Ya Lashe Rayukan Mutane 15 A Mali
Dec 09, 2018 12:07A Mali, mutum 15 ne suka rasa rayukansu a wani rikicin kabilanci a tsakiyar kasar.
-
Majalisar Dokokin Nijar Ta Amince Da Daftarin Kasafin Kudin 2019
Dec 09, 2018 11:54Majalisar dokoin Nijar, ta amince da gagarimin rinjaye da daftarin dokar kasafin kudin shekara 2019 da gwamnatin kasar ta gabatar mata.
-
Hatsarin helikofta Ya Yi Ajalin Manyan Jami'an Sudan 5
Dec 09, 2018 11:04Rahotanni daga Sudan na cewa wasu akalla manyan jami'an biyar ne na jihar Gedaref, suka gamu da ajalinsu a yayin wani hatsarin jirgin sama mai saukar ungulu a gabashin kasar a iyaka da kasar Habasha.
-
Tunisiya: An Yi Zanga-zangar Nuna Kin Jinin 'Yan Sahayoniya
Dec 09, 2018 08:55Daruruwan mutanen kasar ta Tunisiya ne su ka fito Zanga-zanga a jiya asabar a birnin Tunis domin yin tunawa da ranar boren Intifadha na al'ummar Palasdinu
-
Sojojin Masar Sun Halaka Wani Kwamandan 'Yan Ta'adda
Dec 08, 2018 14:52Jaridar Yaum as-sabi ta kasar Masar ta dauki labarin da yake cewa sojojin kasar sun yi nasarar kashe Abu Malik al-Misri wanda babban kwamanda ne na 'yan ta'adda