-
Rikici Ya Kuno Kai Tsakanin Kungiyoyin ISIS Da Ash-shabab A Somaliya
Nov 18, 2018 15:40Kungiyar ISIS a Somaliya ta ja kunan kungiyar Asha-shabab a game da duk wani zagon kasa da take yi mata yayin gudanar da ayyukanta
-
An Kashe Sojojin Afirka Ta Tsakiya Uku
Nov 18, 2018 15:37Ricikin gida ya hallaka sojojin Afirka ta tsakiya guda uku.
-
Za'a Je Zagaye Na Biyu A Zaben Madagaska
Nov 18, 2018 06:41A Madagaska, za'a fafata a zagaye na biyu na zaben shugaban kasar tsakanin dan takara Andry Rajoelina da kuma Marc Ravalomanana.
-
Jirgin Faransa Marar Matuki Ya Fado A Nijar
Nov 18, 2018 06:39Rahotanni daga Jamhuriya Nijar na cewa wani jirgin sojin Faransa marar matuki ya fado a wajajen kauyen Bugum dake a yankin Torodi, kusa da birnin Yamai.
-
Ana Tsare Da Masu Fafatuka 40 A Masar
Nov 18, 2018 06:39Kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa (Human Rights Watch), ta ce kimanin masu fafatukar kare hakkin bil adama 40 ne ake tsare dasu a Kasar Masar.
-
Yan Ta'adda Sun Kashe Jami'an Tsaron Kasar Niger Biyu A Kusa Da Kan Iyaka Da Kasar Burkina Faso
Nov 18, 2018 03:12Mahukuntan Niger sun sanar da cewa: Wasu gungun 'yan ta'adda sun kaddamar da harin wuce gona da iri a yankin da ke kusa da kan iyaka da kasar Burkina Faso, inda suka kashe jami'an tsaron kasar biyu.
-
Wani Dan Majalisar Dokokin Mauritaniya Ya Yi Suka Kan Siyasar Kasarsa Ta Goyon Bayan Saudiyya
Nov 18, 2018 03:06Wani dan Majalisar Dokokin Mauritaniya ya bayyana cewa: Babban abin takaici ne ganin yadda gwamnatin kasar Mauritaniya take ci gaba da goyon bayan bakar siyasar mahukuntan Saudiyya.
-
Gwamnatin Tarayyar Nageriya Ta Ware Naira Billiyon 60 Don Rage Farashin Shimkafa A Kasar
Nov 17, 2018 15:28Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ware naira biliyon 60 don rage farashin shinkafa a duk fadin kasar
-
An Kashe Mutane 40 A Wani Harin Da Aka Kai Kan Sansanin Yan Gudun Hijira A Afrika Ta Tsakiya
Nov 17, 2018 15:28Mutane kimani 40 ne suka rasa rayukansu a lokacinda aka kai hari kan sansanin yan gudun hijira a kasar Afrika ta tsakiya a ranar Alhamis da ta gabata.
-
MDD: Babu Tabbas Kan Dorewar Sulhu Da Zaman Lafiya A Sudan Ta Kudu
Nov 17, 2018 15:27Mataimakin babban sakataren MDD na sashen tabbatar da zaman lafiya ya bayyana cewa sulhu da zaman lafiya a kasar Sudan ta kudu suna cikin halin rashin tabbasa.