-
Jami'an Tsaro A Iran Sun Hana Aukuwar Hare Haren Ta'addanci Biyu Kafin Zaben Ran Jumma'an Da Ta Gabata
Feb 28, 2016 14:19Ministan yansandan ciki a kasar Iran ya bada sanrwan cewa jami'ansa tare da taimakon wasu jami'an tsaron kasar sun
-
Ko Kun San Na (348) 12 Ga Watan Esfan Ahekara Ta 1394 Hijira Shamsia
Feb 28, 2016 04:27Yau Laraba 12-Esfand-1394 Hijira Shamsia=22-Jamada-Ula-1437 Hijira Kamria=02=Maris-2016 Miladia.
-
Jagora Ya Gana Da Shugaban Kasar Swiss Inda Ya Bukaci Karfafa Alakar Tsakanin Iran Da Swiss
Feb 27, 2016 13:24Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei yayi kiran da a kara karfafa alaka da aiki tare a fagagen tattalin arziki da ilimi a tsakanin kasashen Iran da Swiss.
-
Ministan Cikin Gidan Iran: Sama Da Kashi 60% Na Iraniyawa Sun Fito Yayin Zabe
Feb 27, 2016 11:03Ministan cikin gidan Iran Abdul Ridha Rahmani Fadhli ya yaba da irin fitowar da al'ummar Iran suka yi yayin zabubbukan 'yan majalisar shawarar Musulunci da ta kwararrun na kasar ta Iran da aka gudanar a jiya Juma'a, a daidai lokacin da ake ci gaba da fitar da sakamakon zaben.
-
Fitowar Al'ummar Iran A Zabukan 'Yan Majalisun Kasar Babban Martani Ne Ga Makiya
Feb 27, 2016 06:45Cincirundon mutane a zabukan da aka gudanar a duk fadin Jamhuriyar Musulunci ta Iran a jiya Juma'a na 'yan Majalisun Dokoki da na Kwararru masu zaben Jagoran juyin juya halin Musulunci a kasar lamarin ne da ya kara yanke kaunar makiya kan kasar ta Iran.
-
Shugaban Kasar Swissland Ya Iso Tehran
Feb 26, 2016 15:29Shugaban Kasar Swissland Ya Fara Ziyarar Aiki A Iran
-
Tsawaita Lokacin Zabe
Feb 26, 2016 15:28Ma'aikatar Harkokin Cikin Gida Ta Tsawaita Loakcin Zabe
-
Sallar Juma'a A Tehran
Feb 26, 2016 15:27Limamin Tehran Ya Jinjinawa Fitowar Mutane A Zaben 'Yan Majalisa
-
Shugaban Kasar Iran Ya Bayyana Cewa; Zabe Babban Alama Ne Na Yancin Kasa
Feb 26, 2016 06:22Shugaban kasar Iran ya bayyana cewar gudanar da zabuka a kasa wata babbar alama ce da ke gwada 'yancin siyasa da shugabanci a kasa.
-
Jagora: Duk Wanda Yake Son Iran Ya Fito Don Kada Kuri'arsa
Feb 26, 2016 02:02A dazu dazun nan ne aka fara zaben majalisun dokoki da kuma naMajalisar Kwararru na zaben Jagora a duk fadin kasar Iran.