-
Yau Ce Ranar Zabe A Iran
Feb 26, 2016 01:59Yau Juma'a Al'ummar Iran su ke Zabar 'Yan Majalisa
-
Yau Ce Ranar Zabe A Iran
Feb 26, 2016 01:51Yau Juma'a Al'ummar Iran su ke Zabar 'Yan Majalisa
-
A Gobe Al'ummar Iran Ke Zaben 'Yan Majalisa
Feb 25, 2016 12:45Offishin ministan cikin gida na kasar Iran ya sanar cewa komi ya kammala a shirye-shiyen zaben 'yan majalisar dokoki dana kwararu da za'a gudanar gobe juma'a idan Allah ya kai.
-
Shugaban Kasar Suizeland Zai Ziyarci Iran
Feb 25, 2016 12:19A ziyara tasa ta kwanaki uku shugaba Johann Schneider zai gana da takwaransa na Iran Hassan Rohani.
-
Jagora: Makircin Makiya A Kan Iran Ya Zama Aikin Baban Giwa
Feb 24, 2016 07:40Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar makirce-makicen makiya na hana al'ummar mika mubaya'arsu ga tsarin Musulunci na kasar tsawon shekaru 37 din da suka gabata ya zama aikin baban giwa.
-
Matsayin Shawara A Musulunci:
Feb 22, 2016 13:43Dangane Da Zaben Majalisar Shawarar Musulunci A Iran
-
Hudubar Sallar Juma'a Akan Zaben 'Yan Majalisa
Feb 19, 2016 09:11Limamin Juma'ar Tehran ya kira yi al'ummar kasar da su fito dokin kada kuri'a a zaben 'yan majalisa.
-
An Fara Yakin Neman Zaben 'Yan Majalisu Dokoki Da Na Kwararru A Iran
Feb 18, 2016 12:50A yau ne aka bude yakin neman zabe na 'yan majalisar shawarar Musulunci ta Iran da kuma majalisar kwararru ta jagoranci ta kasar da za a gudanar a ranar 26 ga wannan wata na Fabrairu da muke ciki.
-
A gobe alhamis, Rasha Za ta aikowa da Iran Makamin s300
Feb 17, 2016 09:07A gobe alhamis ne za a aiko da makamin S300 na kakkabo jiragen yaki, zuwa Iran ta hanyar tekun Caspian.
-
Iran Ta Gargadi Saudiyya AKan Tura Dakaru Siriya
Feb 17, 2016 02:20Iran ta kuma bukaci Riyad data dakatar da hare-haren da take jagoranta a kasar Yemen.