-
Zarif: Manyan Kasashe Sun Jaddada Wajabcin Yin Aiki Da Yarjejeniyar Nukiliyan Iran
Jul 06, 2018 13:01Ministan harkokin wajen kasar Iran Dr. Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewa; dukkanin bangarorin da suka rattaba hannu kan yarjejeniyar shirin Iran na nukiliya, sun jaddada wajabcin ci gaba da yin aiki da ita kamar yadda aka rattaba hannu a kanta.
-
Ganawar Shugaba Rauhani Da Shugaban Hukumar IAEA A Vienna
Jul 05, 2018 13:32A ziyarar da shugaba Rauhani ya kai kasar Austria, bayan ganawa da manyan jami'an gwamnatin kasar, a daya bangaren kuma ya gana da shugaban hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya IAEA Yukiya Amano
-
Ruhani: Mai Yuwa Iran Ta Rage Bada Hadin Kai Da Take Yi Da Hukumar IAEA
Jul 05, 2018 07:16Shugaban kasar Iran Dr Hassan Ruhani ya bayyana cewa mai yuwa gwamnatin kasar Iran ta rage irin yawan hadin kai da take bawa hukumar IAEA mai kula da harkokin makamashin nukliya a duniya
-
Shugaba Rouhani Ya Aike Da Sako Zuwa Takwaransa Na Tunusiya.
Jul 05, 2018 02:11A yayin ganawarsa da Shugaban kasar Tunusiya Al-Baji Qa'ed al-Sabsi, mataimakin Ministan harakokin wajen Iran kan harakokin siyasa ya meka maka sakon Shugaba Hasan Rouhani
-
Dr Ruhani Ya Ce: Al'ummar Iran Ba Zata Taba Mika Kai Ga Mulkin Kama Karya Da Kaskanci Ba
Jul 04, 2018 02:31Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Duk wani matakin wuce gona da iri kan hakkin al'ummar Iran bai taba cimma nasara ba a tsawon tarihi, don haka al'ummar Iran ba zata taba mika kai ga duk wata siyasar zalunci ba.
-
Iran Ta Yi Tir Da Yunkurin Bata Mata Suna A Faransa
Jul 03, 2018 01:08Jamhuriya Musulinci ta Iran, ta yi Allah wadai da abunda ta danganta da neman bata mata suna a Faransa, bayan wargaza wani shirin kai hari kan wani taron 'yan kungiyar dake adawa da tsarin mulkin Iran a arewacin birnin Paris.
-
Kungiyar Tarayyar Turai Ta Jaddada Aniyarta Ta Ci Gaba Da Mutunta Yarjejeniyar Nukiliyar Iran
Jul 02, 2018 14:30Kakakin babbar jami'a mai kula da siyasar harkokin wajen kungiyar tarayyar Turai ta jaddada cewa: Kungiyar tarayyar Turai zata ci gaba da mutunta yarjejeniyar nukiliyar da duniya ta cimma da kasar Iran.
-
Iran : Rohani Ya Fara Wata Ziyara A Turai
Jul 02, 2018 06:16Shugaba Hassan Rohani, na Jamhuriya Musulinci ta Iran, ya fara wata ziyara a nahiyar Turai, wacce za ta kai shi a kasashen Switzerland da Austria.
-
Za Mu Wargaza Shirin Amurka Na Hana Mu Sayar Da Man Fetur Ketare_Iran
Jul 01, 2018 13:17Jamhuriya Musulinci ta Iran ta ce za ta wargaza makircin Amurka, na hana ta sayar da man fetur dinta a kasuwannin duniya.
-
Amurka Ta Bukaci Komitin Tsaro Na MDD Ta Dorawa Kasar Iran Takunkumi
Jun 28, 2018 07:22Mataimakin jakadan Amurka a majalisar dinkin Duniya Jonathan Cohen ya bukaci komitin tsaro na MDD ya dorawa JMI takunkumai don abinda ya kira sharrin Iran a yankin gabas ta tsakiya.