-
Faransa Ta Soki Kasar Amurka Saboda Siyasarta Akan Iran
Jun 27, 2018 02:49Ministan kudi na kasar FaransaBruno Le Maire ya ce; Har yanzu Faransa ba ta karbi jawabi daga Amurka ba dangane da bukatar da ta aike tare sauran kasashen turai na neman kada a sa wa kamfanoninsu masu aiki a Iran takunkumi
-
Rouhani: Iran Ba Za Ta Mika Wuya Ga Barazana Da Matsin Lambar Trump Ba
Jun 26, 2018 06:42Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Rouhani ya bayyana cewar Iran ba za ta taba mika kai ga barazana da kuma matsin lambar shugaban Amurka, Donald Trump, ba yana mai shan alwashin cewa gwamnatinsa za ta magance matsalolin tattalin arzikin da ake fuskanta a halin yanzu.
-
Jagora Ya Aike Da Sakon Jinjinawa Kungiyar Kwallon Kafa Ta Iran
Jun 26, 2018 06:41Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya jinjinawa 'yan kungiyar kwallon kafa ta kasar sakamakon irin bajintar da suka nuna a yayin gasar cin kofin duniya na kwallon kafa da ake gudanarwa a kasar Rasha.
-
Iran : Rohani Ya Taya Erdogan Murnar Lashe Zabe
Jun 26, 2018 01:23Shugaba Hassan Rohani na Jamhuriya Musulinci ta Iran, ya taya, Recep Tayyip Erdoğan, murna kan sake zabensa a wani wa'adin mulki kasar Turkiyya.
-
Russia 2018 : Iran Ta Yi Kunnen Doki Da Portugal
Jun 26, 2018 01:22A ci gaba da gasar cin kofin duniya da Rasha ke karbar bakunci, tawagar kwallon kafa ta Iran, ta yi kunnen doki da ta Portugal 1-1, a wasan da suka buga jiya a filin wasa na Saransk.
-
Kotun Duniya Za Ta Duba Karar Da Iran Ta Shigar Kan Kudadenta Da Amurka Ta Handame
Jun 23, 2018 04:42Babbar kotun duniya ta sanar da cewa za ta fara gudanar da zaman sauraren karar da Iran ta shigar kan handame wasu wasu biliyoyin dalolinta da Amurka ta yi.
-
Limamin Juma'ar Tehran: Takunkumin D Amurka Ta Sanya Wa Iran Zai Kara Kunyata Ta Ne
Jun 22, 2018 13:47Wanda ya jagoranci sallar juma'ar birnin Tehran ya bayyana cewar babu abin da takunkumin da Amurka ta sanya wa Iran zai haifar mata da kuma shi kansa shugaban kasar face kara kunyata su a idon duniya.
-
Martanin Zarif Kan Sharudda 12 Da Amurka Ta Gindaya Wa Iran Kafin Kyautata Alaka
Jun 22, 2018 02:08Ministan harkokin wajen kasar Iran Dr. Muhammad Jawad zarif ya mayar da martani dangane da sharudda 12 da sakataren harkokin wajen kasar Amurka Michael R. Pompeo ya gindaya wa Iran, kafin daukar duk wani mataki na kyautata alaka tsakanin Amurka da kasar ta Iran.
-
Iran Na Goyon Bayan A Kara Yawan Danyen Man Fetur
Jun 20, 2018 14:28Kungiyar kasashe masu arzikin man fetur ta OPEC zata gudanar da taro a ranar jumma'a mai zuwa don tattauna batun kara yawan danyen man fetur a kasuwannin duniya, bisa bukatar wasu manya manyan kasashen masu sayan man a duniya wadanda suka hada da Amurka da China.
-
Qasemi : Amurka Ba Ta Da Matsayin Da Za Ta Bata Fuskar Wasu Kasashe A Idon Duniya
Jun 19, 2018 14:56Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qasemi ya mayar da martani dangane da sukar da Amurka ta yi kan zartar da hukuncin kisa a kan wani da ya jagoranci kisan jama'a a Tehran.