-
Salehi: Jamhuriyar Musulunci Ta Iran Za Ta Kare Manufofinta Da Dukkan Karfinta
Jun 19, 2018 01:18Shugaban hukumar kula da makashin nukiliya na kasar Iran, Dakta Ali Akbar Salehi, ya bayyana cewar Jamhuriyar Musulunci ta Iran za ta kare hakkoki da kuma manufofinta da dukkan karfinta sannan kuma ta hanya mafi kyawu.
-
Za'a Bude Ofishin Kula Da Bukatun Kasar Iran A Saudia Don Kula Da Mahajjata
Jun 18, 2018 03:39Shugaban hukumar Hajji Da Ziyara ta kasar Iran ya bada sanarwan bude ofishin kula da bukatun Iraniyawa a kasar Saudia don kula da bukatun mahajjata da kuma masu zuwa umra da ziyara.
-
Rouhani: Wajibi Ne Dukkanin Kasashe Duniya Su Yi Fada Da Kokarin Mulkin Mallakar Amurka
Jun 15, 2018 10:49Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Rouhani ya bayyana cewar: A halin yanzu dai ya zama wajibi dukkanin kasashen duniya su tsaya tsayin daka wajen fada da kokarin mulkin mallakan jami'an fadar White House ta Amurka.
-
Jagora: Ko Shakka Babu Za'a Ga Kawo Karshen Haramtacciyar Kasar Isra'ila
Jun 15, 2018 10:47Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar: Matsalar haramtacciyar kasar Isra'ila ita ce rashin halalci, don haka da yardar Allah da kuma himmar al'ummar Musulmi, ko shakka babu za a kawar da ita da kuma kawo karshenta.
-
Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Ne Ya Jagoranci Sallar Idin Karamar Salla A Tehran
Jun 15, 2018 07:17Al'ummar Iran kamar sauran mafi yawan al'ummun duniya a yau Juma'a ne suka gudanar da sallar idi karama wata idir fitir karkashin limancin Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran a hubbaren Marigayi Imam Khomeini da ke birnin Tehran.
-
Dakarun IRGC Na Iran Sun Musanta Ikirarin Kashe Wasu Dakarunsu Yayin Fada Da 'Yan Ta'adda
Jun 13, 2018 00:58Dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar Iran sun musanta labarin da wasu kafafen watsa labarai masu adawa da juyin juya halin Musuluncin suke yadawa na kashe wani adadi na dakarun yayin wani gumurzu da suka yi da wasu gungun 'yan ta'adda a yankin arewa maso gabashin kasar.
-
Jami'in Tsaron Kan Iyakar Kasar Iran Ya Yi Shahada A Gumurzu Da Masu Fataucin Muggan Kwayoyi
Jun 12, 2018 07:55Dauki ba dadi tsakanin jami'an tsaron kan iyakar kasar Iran da wasu gungun 'yan bindiga masu fataucin muggan kwayoyi ya yi sanadiyyar shahadar jami'in tsaron Iran guda.
-
Siyasar Harshen Damo Na Kasashen Yamma A Mahangar Jagora
Jun 12, 2018 01:54Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana matsayar jamhoriyar musulinci ta Iran a tsakakin al'ummar Duniya, yayin da yake ganawar shan ruwa da wasu gungun malaman jami'a da sauran manyan makarantu na kasar a marecen lahadin da ta gabata.
-
Kotun Koli Ta Iran Ta Tabbatar Da Hukuncin Kisan Da Aka Yanke Wa Wasu 'Yan Kungiyar Daesh
Jun 11, 2018 12:32Kotun koli ta kasar Iran ta tabbatar da hukuncin kisan da aka yanke wa wasu mutane takwas 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh da aka kama su bisa zargin kai hari majalisar shawarar musulunci ta kasar Iran da kuma haramin marigayi Imam Khumaini (r.a) a shekarar da ta gabata.
-
Ayatollah Khamenei: Palastinawa Ne Kawai Za Su Ayyana Makomar Palastinu
Jun 11, 2018 12:31Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana makomar Palastinu yana hannun Palastinawa ne, kuma su ne kawai za su ayyana makomar na ta.