-
Amurka Ta Dorawa Iran Wasu Karin Takunkumai.
May 24, 2018 14:43Ma'aikatar kudi ko baitul Malin Amurka ta bada sanarwan karin wasu takunkumai a kan Iran wadanda suka hada da kamfanonin jiragen sama na kasar da kuma wasu yan kasuwa.
-
Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Ya Ce Duk Makirce-Makircen Amurka Kan Iran Suna Rushewa
May 24, 2018 02:04Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya jaddada cewa: Tsayin dakar jami'an Iran a kan hakkin da ya rataya a wuyarsu dangane da yarjejeniyar nukiliyar kasar lamari ne da zai kunyata Amurka tare da rusa makircinta.
-
IRGC: Amurka Za Ta Fuskanci Irin Makomar "Saddam" Matukar Ta Kawo Wa Iran Hari
May 23, 2018 13:04Dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar Iran (IRGC) sun bayyana cewar Amurka za ta fuskanci irin makomar da tsohon shugaban kasar Iraki, Saddam Husain, ya fuskanta matukar gigi ya debe ta kawo wa Iran din hari.
-
FIFA Ta Gayyaci Shugaba Rauhani Da Ya Halarci Bikin Buda Kwallon Kafan Duniya A Rasha
May 23, 2018 07:22Shugaban kungiyar kwallon kafa ta duniya (FIFA) ya gayyaci shugaban kasar Iran Dakta hasan Rauhani da ya halarci bikin buda kwallon kafa ta Duniya da za a gudanar a kasar Rasha
-
Sakataren Harkokin Wajen Britania Ya Sa Alamar Tambaya Kan Sharuddan Da Amurka Ta Shimfidawa Iran
May 22, 2018 02:03Sakataren harkokin wajen kasar Britania Boris Johnson ya bayyana sharuddan da kasar Amurka ta shimfidawa Iran na ta cika su ko ta fuskanci fushinta a matsayin wadanda ba za su taba yiyuwa ba.
-
Zarif: Goyon Bayan Baka Wanda Turawa Suka Bawa Shirin Nukliyar Kasar Iran Bai Wadatar Ba.
May 20, 2018 14:30Ministan harkokin wajen kasar Iran ya ce goyon bayan baka wanda kasashen turai suke wa shirin nukliyar kasar Iran bai wadatar ba
-
Iran Ta Ci Nasara A Harakokin Siyasar Waje Da Kuma kalubalantar Masu Mugun Nufi
May 20, 2018 03:26A yayin da yake ganawa da wasu matasan kasar a daren jiya asabar, Shugaban Jamhoriyar musulinci ta Iran Dakta Hasan Rauhani ya ce Kasarsa ta ci nasara a harakokin siysarta ta waje da kuma tsayin wajen kalubalantar masu mugun nufi.
-
Hukumar Tarayyar Turai Ta Sanar Da Goyon Bayan Yarjejeniyar Nukiliyar Iran
May 19, 2018 13:23Hukumar kungiyar Tarayyar Turai, cikin wata sanarwa da ta fitar, ta bayyana goyon bayanta ga ci gaba da kiyaye yarjejeniyar nukiliyan da Iran ta cimma da wasu manyan kasashen duniya a shekara ta 2015.
-
Limamin Juma'a : Mayar Da Ofishin Jakadancin Amurka Zuwa Qudus Babbar Masifa Ce Ga Duniya
May 18, 2018 13:24Limamin da ya jagorancin sallar juma'a na nan birnin Tehran ya bayyana cewa mayarda ofishin jakadancin Amurka zuwa birnin Qudus babbar masifa ce a duniya yau tun bayan kafa haramtacciyar kasar Isr'aila.
-
Iran : An Yi Zanga-Zangar Gama Gari Ta Goyon Bayan Palasdinu
May 18, 2018 13:23Bayan gudanar da sallar Juma'a ta farko a wannan wata na Ramadana mai alfarma, al'ummar kasar Iran sun gudanar da zanga-zangar gama gari domin yin alawadai da ta'addanci da yahudawa sahayoniya ke aiwatarwa kan al'ummar Falastinu.