-
Martanin Iran Kan Kasar Saudiya
Apr 18, 2018 03:21Kakakin ma'aikatar harkokin kasashen Iran Bahram Qasemi ya yi watsi da zarge-zangen da sarkin saudiya ya yiwa Iran a taron kasashen larabawa karo na 29.
-
Shugaba Rauhani Ya Aike Da Sakon Taya Murna Ga Sabon Shugaban Saliyo
Apr 18, 2018 02:10Shugaba Hassan Rauhani na Iran ya aike da sakon taya murna ga sabon shugaban kasar saliyo Julius Maada Bio.
-
Jami'an Tsaron Iran Sun Kame Wasu Nakiyoyi Da 'Yan Ta'adda Suka So Shigo Da Su Kasar
Apr 17, 2018 00:31Jami'an tsaron kasar Iran sun sami nasarar ganowa da kuma kame wani adadi mai yawa na abubuwa masu fashewa da 'yan ta'adda suka yi kokarin shigowa da su ta kan iyakar gabashin kasar.
-
Sharhi: Mahangar Jagora Kan Harin Da Amurka, Faransa Da Birtaniyya Suka Kai Siriya
Apr 15, 2018 00:49Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana harin da Amurka da Faransa da Birtaniyya suka kai Siriya a safiyar jiya Asabar a matsayin babban laifi yana mai bayyana shugabannin wadannan kasashe ukun a matsayin masu laifi.
-
Jagora: Kai Hari Kan Kasar Syria Laifi Ne, Tabbas Amurka Za Ta Sha Kayi
Apr 14, 2018 13:52Jagoran juyin juya halin muslunci a Iran Ayatollah Ozma Sayyid Ali Khamenei ya bayyana harin da Amurka da Birtaniya gami da Faransa suka kaddamar kan Syria a da jijjifin safiyar yau a matsayin babban laifi, kuma ma'abota girman kai tabbas daga karshe za su sha kayi.
-
Jami'an Tsaron Iran Sun Tarwatsa Wata Kungiyar Masu Fataucin Muggan Kwayoyi Ta Kasa Da Kasa
Apr 13, 2018 01:21Jami'an tsaron Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta sami nasarar tarwatsa wata kungiyar masu fataucin muggan kwayoyi ta kasa da kasa a gabashin lardin Kerman da ke kudancin kasar ta Iran.
-
Iran: Saudiyya Da 'Isra'ila' Sun Zamanto Tushen Manyan Laifuffuka A Gabas Ta Tsakiya
Apr 11, 2018 13:03Kakakin Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran, Bahram Qassemi, ya bayyana cewar: Mahukuntan Saudiyya tare da na haramtacciyar kasar Isra'ila sun zamanto tushen manyan laifuffuka da wuce gona da iri a Gabas ta tsakiya, yana mai cewa maganganun mahukuntan Saudiyyan kan Iran ba za su iya rufe danyen aikin da suke aikatawa ba.
-
Shirin Kasashen Iran Da Senegal Na Bunkasa Harkar Tattalin Arziki A Tsakaninsu
Apr 11, 2018 02:12A ziyarar aikin da ya shirya gudanarwa a kasashen nahiyar Afrika da na Latin Amurka: Ministan harkokin wajen Jamhuriyar Musulunci ta Iran da tawagar da ke rufa masa baya sun isa birnin Dakar fadar mulkin kasar Senegal.
-
Ziyarar Ministan Harkokin Wajen Iran A Senegal
Apr 10, 2018 02:12Ministan harkokin harkokin waje na Jamhuriya Musulinci ta Iran, Muhammad Jawad Zarif, ya isa a birnin Dakar na kasar Senegal, a wani yunkuri na kara karfafa alakar dake tsakanin kasashen biyu.
-
Sojin Iran Sun Musanta Batun Shawagin Wasu Jiragen 'Isra'ila' A Sararin Samaniyar Kasar
Apr 09, 2018 06:37Kwamandan sansanin kare sararin samaniyya na Khatamul Anbiya (s) na sojojin Iran Birgediya Janar Farzad Esmaili yayi watsi da jita jitan da wasu kafafen watsa labarai suke watsawa na cewa an ga wasu jiragen yakin makiya suna shawagi a sararin samaniyyar Iran, yana mai cewa su ma makiyan ba za su fara hakan ba.