-
Ayatullah Shahrudi: Kungiyar Da'esh Makamin Yakar Musulmi Ne A Hannun Amurka.
Sep 01, 2017 14:49Shugaban majalisar fayyace maslahar musulunci ta Iran Ayatullah Mahumud Hashimi Shahrudi ya ci gaba da cewa Amurkan tana amfani da kungiyar 'yan ta'addar ta Da'esh ne domin kawar da yunkurin musulunci.
-
Rauhani Ya Aike Sakon Taya Shugabannin Kasashen Musulmi Murnar Sallah
Sep 01, 2017 06:49Shugaba Rauhani na kasar Iran ya aike da sakonnin zuwa ga shugabannin kasashen musulmi, inda yake taya su murnar sallah, da kuma yi musu fatan alkhairi tare da al'ummomin kasashensu.
-
Sakon Jagora Ga Maniyyata Hajjin Bana (1438-2017)
Aug 31, 2017 08:13Matanin sakon jagoran juyin juya halin musulunci a Iran Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ga mahajjata na wannan shekara.
-
Iran:Ranar Tunawar Da Shahadar Ali Raja'i Da Bahonar
Aug 30, 2017 02:24Ranar 30 ga watan Augusta, wacce ta yi daidai da 8 ga watan Shahribar ce, ranar kasa ta fada da ta'addanci a Iran.
-
Larijani: Al'ummar Iran Da Na Vietnam Sun Yi Tarayya A Fagen Yaki Da 'Yan Mulkin Mallaka
Aug 29, 2017 14:27Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran ya bayyana cewa: Al'ummar Iran da na Vietnam sun yi tarayya a fagen yaki da bakar siyasar 'yan mulkin mallaka.
-
Ministan Tsaron Iran: Za Mu Ci Gaba Da Karfafa Makamanmu Masu Linzami Don Mayar Da Martani Ga Makiya
Aug 29, 2017 01:12Sabon Ministan tsarkon kasar Iran Birgediya Janar Amir Hatami ya bayyana cewar ma'aikatar tsaron kasar za ta ci gaba da karfafa karfin makaman da take da shi ta yadda babu wani makiyin da zai yi tunanin kawo wa Iran hari, yana mai cewa ya kamata makiya su san cewa duk wani kokarin wuce gona da iri kan Iran zai fuskanci gagarumin mayar da martani mai kaushin gaske.
-
Iran : Martanin Janar Firouzabadi Ga Nikki Haley
Aug 28, 2017 01:20Babban hafson sojin Iran, Janar Firouzabadi ya bayyana cewa babu wata hukuma a yankin ko kuma daga wata kasa ta ketare ko da ta soji ce, da take da hurimin ziyartar cibiyoyin soji na kasar ta Iran, ba tare da amuncewar jagoran juyin juya halin musulinci na kasar ba.
-
An Bude Taron Malaman Kiristoci Na Switzerland Da Sauran Addinai Karo 5 A Tehran
Aug 27, 2017 07:18An bude taro tattaunawa na 5 tsakanin addinai da majalisar koli ta kiristoci na kasar Swissziland a birnin Tehran.
-
Jagora: Wajibi Ne A Kare Ruhin Juyi Da Addini A Cikin Ayyukan Diplomasiyya
Aug 26, 2017 14:23Ayautullah Sayyid Ali Khamnei ya bayayna haka ne a yayin da ya ke ganawa da shugaban kasa da ministocinsa.
-
Amurka Tana Takuruwa Hukumar IAEA Kan Ta Binciki Rumbunan Ajiye Makaman Kasar Iran
Aug 26, 2017 08:18Gwamnatin kasar amurka tana kokarin takuwara hukumar IAEA mai sanya ido akan lamuran da suka shafi makaman nukliya a duniya na ta bukaci binciken rumbunan ajiye makaman kasar Iran.