-
Kungiyoyin Kare Hakkin Bil Adama A Bahrain Sun Gargadi Masarautar Kasar
Jan 27, 2017 14:03Kungiyoyin kare hakkin bil adama akasar Bahrain sun fitar bayani na hadin gwiwa da ke jan kunnen masarautar mulkin kama karya ta kasar kan cin zarafin al'ummar kasar da take yi musamman ma na yankin Diraz.
-
Masar: Sojoji Sun Kai wa 'Yan ta'adda hari a yankin Sina Ta Arewa.
Jan 27, 2017 03:04A kalla 'yan ta'adda 20 ne Sojojin Masar Su ka kashe A yankin Sina Ta Arewa
-
Yemen: Yankin Sa'ada Yana Cikin Mummunan Hali.
Jan 27, 2017 03:01Kungiyoyin Kare Hakkin Bil'adama Sun Sanar da cewa; Yankin Sa'adah ya rasa muhimman ginshikan bukatun rayuwa, saboda hare-haren Saudiyya.
-
Ci gaba da kai hare-haren wuce gona da iri ga kasar Yemen
Jan 26, 2017 14:02Jiragen yakin kawancen masarautar Saudiya na ci gaba da ruwan bama-bamai kan fararen hula a kasar Yemen
-
Shugaban Kasar Cuba Ya Bukaci Sabuwar Gwamnatin Amurka Ta Kiyaye Martaba da Yancin Kasarsa
Jan 26, 2017 03:06Shugaban kasar Cuba Raul Castro ya gargadi shugaban Kasar Amurka Donal Trump da kada ya taba diyaucin kasar da mutuncinta.
-
Gwamnatin Lebanon Ta Kame Mutane 5 Suna Leken Asiri Ga HKI
Jan 26, 2017 03:05Gwamnatin kasar Kebanon ta kama mutane hudu a kasar sunawa HKi aikin Leken asari.
-
Ruhani:Karfin Makaman Kasar Iran Don Kare Yankin Gabas Ta Tsakiya Ne
Jan 26, 2017 03:04Shugaban kasar Iran Dr Hassan Ruhani ya bayyana cewa karfin sojen da Iran take da shi na tabbatar da zaman lafiya a yanin da kuma na makobtan ta ne.
-
Fira Ministan Iraki Ya Mai Da Martani Kan Furucin Shugaban Amurka
Jan 25, 2017 07:09Fira ministan Iraki ya jaddada cewa: Mai fetur da ke Iraki mallakin al'ummar kasar ne, don haka babu wata kasa da take da hurumin juya alakar sarrafa dukiyar man fetur ta kasar.
-
Karshen Taron Astana Kan Rikicin Syria
Jan 24, 2017 13:25Kasashen Iran, Rasha da Turkiyya sun jadadda goyan bayan su akan shirin samar da zaman lafiya ta hanyar siyasa a kasar Syria.
-
Amurka Zata Sayarwa Saudia Da Kuwait Makamai Masu Kimar Dalar Amurka Billion Guda
Jan 24, 2017 02:53Ma'aikatar tsaron kasar Amurka Pentagon ta bayyana cewa gwamnatin kasar ta amince da sayarwa kasashen saudia da Kuwai makmai wadanda kimarsu ya kai dalar Amurka billion guda