Pars Today
Paparoma Francis shugaban cocin batholica na duniya wanda ya ke ziyara a kasashen Latabawa ya tabbatar da cewa akwai matsalar muggan halaye na wasu malaman cocinsa dangane da lalata da yara da kuma mata.
A jiya Litinin da dare ne sojojin Haramtacciyar Kasar Isra'ila su ka kashe matashin a arewacin yankin kogin jordan
Babban sakataren kungiyar gwgawarmayar Musulunci ta Lebanon Sayyid Hassan Nasarallah ya bayyana haka ne a jiya da dare da ya gabatar da jawabi akan kafa sabuwar gwamnatin kasar Lebanon
Dakarun tsaron Sahayuna sun sake kai farmaki masallacin Aksa tare keta alfarmar wannan wuri mai tsarki.
Shugaban kasar Iraqi Barham Saleh ya bayyana cewa gwamnatin kasar Amurka ba ta nemi izinin kasarsa don sanya ido a kan kasar Iran ba.
Jagoran darikar 'yan katolika, Paparoma Francis, zai fara wata ziyara yau Lahadi a Hadaddiyar Daular Larabawa, wacce ita ce irinta ta farko ta wani Paparoma.
Jagoran masu sanya ido na MDD, a birnin Hodeida, ya hada wakilan bangarorin dake rikici a Yemen, a wani mataki na daddale yarjejeniyar tsagaita wutar da aka cimma a yankin.
Kungiyar kwallon kafa ta kasar Qatar ta zama zakara a wasan tsakanin kungiyoyun kollon kafa na kasashen Asia da aka gudanar a kasar Hadaddiyar daular laraba.
Sojojin hayar Saudiya da dama ne suka hallaka bayan fadawa tarkon dakarun tsaron yemen a kudancin Saudiya
Mayakan kungiyar yan ta'adda ta Daesh a gabacin kogin Furat na kasar Siriya sun fice daga yankin a yau Jumma'a.