-
Amfani Da Karfi Ba Zai Sanya A Tabbatar Da Sulhu A Kasar Yemen Ba
Feb 01, 2019 09:54Wani gungu a sashen bangaren siyasa na kungiyar Ansarullah ya ce karfin da kungiyar gwagwarmayar kasar take da shi na fuskantar duk wani motsi na hadakar masu wuce gona da iri da sojojin hayar Saudiya, ba zai sanya a tilastawa al'ummar kasar yemen sulhu ta amfani da karfi ba.
-
An Kafa Gwamnatin Labnon Bayan Watani 9 Da Zabe
Feb 01, 2019 09:54Bayan kwashe watani 9 da zabe, a daren jiya Alhamis, an kafa gwamnatin hadakar kasar Labnon bisa jagorancin Firaminista Sa'ad al-Hariri
-
MDD Ta Damu Da Halin Da Yara Kanana Ke Ciki A Siriya
Jan 31, 2019 15:53MDD ta bada sanarwan cewa yara kanana da dama sun rasa rayukansu a sansanonin yan gudun hijira da ke arewa maso gabacin kasar Siriya sanadiyyar sanya.
-
Qatar Ta Haramta Kayan Da Aka Kera A Kasashen Saudiyya, Bahrain, UAE Da Masar
Jan 31, 2019 08:48Ministan tattalin arziki na kasar Qatar ne ya sanar da haramta shigar da kayan da aka kera a cikin kasashen hudu da su ka killace kasarsa
-
Rasha : Wajibi Ne Gwamnatin Syria Ta Shimfida Ikonta A Fadin Kasar
Jan 31, 2019 08:44Wakilin kasar Rasha a kwamitin tsaro na Majalisar Dinkin Duniya ne ya bayana haka a jiya laraba
-
Assad Ya Yaba Wa Yarjejeniyoyin Da Iran Da Siriya Suka Cimma
Jan 29, 2019 10:55Shugaba Bachar al-Assad, na Siriya ya jinjina wa yarjejeniyar kasuwancin da kasarsa ta cimma da Jamhuriya Musulinci ta Iran.
-
Amnesty Int. Ta Yi Allah Wadai Kan Hukuncin Da Kotun Bahren Ta Yankewa Shekh Ali Salman
Jan 29, 2019 08:56Kungiyar Kare hakin bil-adama ta kasa da kasa ta tabbatar da cewa hukuncin da kotun daukaka kara ta Bahren ta yankewa shugaban jam'iyar Alwufaq shekh Ali Salman zalinci ne
-
Palasdinawa Biyu Sun Yi Shahada
Jan 29, 2019 04:25Rahotanni da suke fitowa daga Palasdinu da ke karkashin mamaya sun ce; Palasdinawa biyu sun yi shahada ne sanadiyyar harbinsu da sojojin sahayoniya su ka yi a garin Yafa
-
Kungiyar al-Wifaq Ta Kasar Bahrain Ta Yi Kira Da A Saki Sheikh Ali Salman
Jan 28, 2019 04:07Kungiyar ta al-Wifaq wacce ta fitar da sanarwa ta bukaci da a wanke shugaban nata da gaggawa da kuma sakin shi daga tsare shi da ake yi
-
Kungiyar Kasashen Larabawa Ta Bukaci Dunkulewar Kasar Siriya Da Warware Matsalolin Kasar Ta Tattaunawa
Jan 27, 2019 15:38Kungiyar kasashen Larabawa ta bukaci dunkulewar kasar Siriya da kuma warware rikicin kasar ta hanyar tattaunawa.