-
Jamus : Jam'iyyar Angela Merkel Ta Lashe Babban Zabe
Sep 24, 2017 13:04Rahotanni daga tarrayya Jamus na cewa, jam'iyyar CDU ta Angela Merkel ta lashe babban zaben kasar da aka kada kuri'arsa a yau Lahadi.
-
Gwamnatin Kasar Espania Ta Bada Sanarwan Kwace Iko Da Yansanda A Yankin Catalonina Mai son Bellewa
Sep 24, 2017 08:19Ministan cikin gida na kasar Espania ya bada sanarwan cewa daga yanzu iko da yansanda na yankin Catalonia mai son bellewa daga kasar ya koma hannun gwamnatin tsakiyar kasar.
-
Jiragen Yakin Amurka Masu Jefa Bama-bamai Sun Yi Shawagi Kusa Da Korea Ta Arewa
Sep 24, 2017 04:33Ma'aikatar tsaron Amurka Pentagon tace jiragen sun yi shawagi ne a jiya asabar a matsayin sako ga gwamnatin Korea ta Arewa.
-
MDD: Magoya Bayan Gaddafi Za Su Iya Shiga Harkokin Siyasa A Kasar Libiya
Sep 23, 2017 14:47Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewar dukkanin kungiyoyi na siyasa a kasar Libiya ciki har da magoya bayan tsohon shugaban kasar Kanar Mu'ammar Gaddafi za su iya shiga cikin harkokin siyasa na kasar don dawo da doka da oda a kasar.
-
Kasashe 7 Membobin Kwamitin Tsaro Sun Bukaci Bayani Kan Rikicin Myammar
Sep 23, 2017 14:46Kasashe bakwai membobin Kwamitin Tsaron Majalisar Dinkin Duniya sun bukaci babban sakataren MDDn da ya gabatar musu da cikakken rahoto dangane da abubuwan da ke faruwa a kasar Myammar na irin kisan kiyashin da ake yi wa musulman Rohingya.
-
Erdogan Yayi Barazanar Kakabawa Yankin Kurdawar Iraki Takunkumi
Sep 23, 2017 14:06Shugaban kasar Turkiya Recepp Tayyip Erdogan yayi barazanar kakabawa yankin kurdawan kasar Iraki takunkumi saboda shawarar da mahukuntan yankin suka yanke na gudanar da zaben raba gardama na ballewar yankin daga kasar Iraki
-
MDD Ta Ce: Ba A Taba Samun 'Yan Gudun Hijira Masu Yawa Irin Na Myanmar Ba A Cikin 'Yan Shekarun Nan
Sep 23, 2017 03:08Hukumar Kula da Ayyukan Jin Kai ta Majalisar Dinkin Duniya "OCHA" ta sanar da cewa: Yawan 'yan gudun hijirar Myanmar ko kuma Burma da suka nemi mafaka a kasar Bengaledesh sun haura mutane 700,000.
-
MDD Na Bukatar Dala Miliyan 200, Don Agazawa 'Yan Rohingyas
Sep 22, 2017 12:24Majalisar Dinkin Duniya, ta ce tana bukatar kudade da yawansu ya kai Dala Miliyan 200 a cikin watanni shida masu zuwa domin taimakawa 'yan gudun hijira Rohingya dake gujewa kisan kare dangin da ake musu a Myammar.
-
Jahohin Jigawa Da Sokoto Sun Bada Hutu Don Shigowar Sabuwar Shekara Ta Musulunci
Sep 22, 2017 01:43Gwamnatocin jihohin Jigawa da Sokoto a tarayyar Nigeria sun bada hotu a yau jumma'a don shigowar sabuwar shekara ta addinin musulunci wato shekara ta 1439 na hijirar manzon Al...(s) daga Makka zuwa Madina.
-
Shugaba Ruhani: Tattaunawa Da Amurka Bata Lokaci Ne Kawai
Sep 21, 2017 01:15Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya kore yiyuwar tattaunawa da Amurka yana mai cewa tattaunawa da ita bata lokaci ne kawai don kuwa ba ta aiwatar da yarjejeniyar da aka cimma da ita.