-
Koriya Ta Arewa Ta Bayyana Barazanar Trump A Matsayin Wani Ihu Bayan Hari
Sep 21, 2017 01:15Ministan harkokin wajen kasar Koriya ta Arewa, Ri Yong-ho, ya bayyana jawabin shugaban Amurka a babban zauren Majalisar Dinkin Duniya a matsayin wata alama ta wauta, yana mai cewa barazanar Trump ga Koriya ta Arewa wani ihu ne bayan hari.
-
Mahmud Abbas: Ci Gaba Da Mamaye Palastinu, Abin Kunya Ne Ga Kasashen Duniya
Sep 21, 2017 01:15Shugaban gwamnatin cin gashin kan Palastinawa, Mahmud Abbas, ya bayyana mamaye kasar Palastinu da yahudawan sahyoniya suka yi a matsayin wani babban abin kunya ga kasashen duniya, yana mai kiran MDD da ta sauke nauyin da ke wuyanta kan wannan lamarin.
-
An Shelanta Doka Ta Baci A Lardin Kathalonia Na Kasar Espania
Sep 20, 2017 12:40Gwamnatin Kasar Espania ta shelanta halin doka ta baci a yankin Cathalonia arewa maso gabacin kasar bayan da tashe tashen hankula suka kara yawa a cikin yan kwanakin nan.
-
Shugaban Kasar Austria Ya Soki Takwaransa Na Amurka Da Shelanya Yaki Akan Tarayyar Turai
Sep 20, 2017 07:41Shugaba Alexander Van der Bellen na Autria wanda ce; Jawabin na shugaban Amurka a babban zauren Majalisar Dinkin Duniya ya yi kama da na mai yakin neman zabe.
-
MDD : Trump Ya yi Barazana wa Koriya Ta Arewa da Iran
Sep 20, 2017 01:21Shugaba Donald Trump na Amurka ya yi wa kasashen Koriya ta Arewa da Iran barazana.
-
Girgiza Kasa Ta Kashe Mutum 224 A Mexico
Sep 20, 2017 01:21Rahotanni daga Mexico na cewa mutane sama da 200 ne suka rasa rayukansu a mummunar girgiza kasar data aukawa kasar a jiya Talata.
-
Amnesty Ta Zargi Myanmar Da Kokarin Rufa-rufa Kan Rikicin 'Yan Rohingyas
Sep 20, 2017 01:21Kungiyar Amnesty International ta zargi shugabar gwamnatin Myanmar Aung San Suu Kyi, da kokarin rufa-rufa kan kisan kiyashin da akayiwa musulmin Rohingyas a Jihar Rakhine, wanda MDD ta bayyana a matsayin na kare dangi.
-
An Bude Zaman Taron Babban Zauren Majalisar Dinkin Duniya Karo Na 72
Sep 19, 2017 15:00Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya bude zaman taron babban zauren Majalisar karo na 72 ta hanyar gabatar da jawabinsa kan hatsarin makaman nukiliya.
-
MDD Ta Bukaci Myanmar Ta Bada Damar Shiga Kowace Kusurwa Ta Kasar Domin Yin Bincike.
Sep 19, 2017 07:53Kamfanin dillancin labarun Associtaen Press ya ambato kwamitin tsaron na Majalisar Dinkin Duniya yana kiran Myanmar ta sauya matsaya akan batun gudanar da bincike
-
Sama Da Sojoji Dubu Uku Ne, Amurka Za Ta Tura Zuwa Afganistan
Sep 19, 2017 04:43Mahukunta Amurka sun bayyana aniyarsu na sake tura wasu duban sojoji zuwa kasar Afganistan