-
Birtaniya Ta bayyana Kisan Da Aka Yiwa Musulmin Myammar A Matsayin Dabbanci
Sep 19, 2017 04:42Sakataren harakokin kasashen wajen Birtaniya ya bayyana abinda ya faru da al'ummar musulmin Rohinga a Myanmar da ayyukan dabbanci.
-
Sharhi: Taron Babban Zauren MDD; Kalubale Da Fatan Da Ake Da Shi Daga Mahalartansa
Sep 19, 2017 01:13A shekaran jiya ne shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya bar nan Tehran zuwa birnin New York na Amurka don halartar babban taron Majalisar Dinkin Duniya karo na 72 inda ake sa ran a gobe Laraba zai gabatar da jawabinsa a gaban shugabannin kasashen duniya.
-
Faransa : Yarjejeniyar Nukiliya Iran, Misali Ne Na Hana Yaduwar Makaman Nukiliya
Sep 18, 2017 10:12Kasar Faransa ta bakin ministan harkokin wajenta ta ce yarjejeniyar nukiliyar da aka cimma da Iran, misali ne mai kyawo da zai hana yaduwar makaman nukiliya.
-
MDD Ta Bada Taimakon Dala Miliyan 10 Ga wadanda Guguwar Irma Ta Rutsa Da Su.
Sep 18, 2017 07:47Jami'i mai kula da ayyukan agaji da ceto na Majalisar Dinkin Duniya Mark Lowcock Ya ce za a yi amfani da kudaden ne domin sayan kayan abinci da kiwon lafiya.
-
Manyan Hafsoshin Sojojin Iran Da Pakistan Sun Yi Kiran Da A Taimaka Wa Musulmin Rohingya
Sep 17, 2017 12:24Manyan hafsoshin sojojin Iran da Pakistan sun bukaci kasashen duniya da su dau matakan da suka dace kuma na hakika wajen kawo karshen kisan kiyashin da ake yi wa musulmin Rohingya na kasar Myammar.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Allah Wadai Da Kashe 'Yan Gudun Hijirar Burundi A Kasar DR Congo
Sep 17, 2017 02:04Majalisar Dinkin Duniya ta yi Allah wadai da kashe 'yan gudun hijirar kasar Burundi 36 da sojojin gwamnatin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo suka yi a yankin gabashin kasar.
-
Dr Ali Larijani Ya Jaddada Wajabcin Samun Hadin Kan Duniya A Fagen Yaki Da Ta'addanci
Sep 16, 2017 07:24Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran ya jaddada cewa; Yaki da ta'adda da nufin kawo karshensa yana bukatar samun hadin kan kasashen duniya.
-
Biritaniya : Ana Farautar Maharan Landan
Sep 16, 2017 01:14'Yan sanda a Biritaniya sun ce suna ci gaba da farautar mutanen dake hannu a harin da aka kai a wata tashar jirgin kasa a birnin Landan.
-
Koriya Ta Arewa Na Daf Da Mallakar Makamin Nukiliya
Sep 16, 2017 01:14Shugaba Kim Jong-Un, na Koriya ta Arewa ya ce kasarsa na daf da mallakar makamin nukiliya, wannan kuwa duk da jerin takunkuman da kasashen duniya ke kakaba ma kasar ta sa.
-
Venezuella : An Kusa Cimma Matsaya Da 'Yan Adawa _ Maduro
Sep 16, 2017 00:47Shugaba Nicolas Maduro na Venezuella, ya tabbatar a Jiya Juma'a cewa, an kusa cimma yarjejeniya da 'yan adawa kan kawo karshen rikicin siyasar kasar.