-
Duniya Na Ci Gaba Da Alawadai Game Da Harin Ta'addancin Da Aka Kai Birnin Landon
Sep 15, 2017 14:44Ma'aikatar harakokin kasashen wajen Masar ta fitar da sanarwar yin alawadai da harin ta'addancin da aka kai birnin Landon na kasar Birtaniya.
-
Kokarin MDD Na Hana Daukan Matakan Soja A Kan Kasar Korea Ta Arewa
Sep 15, 2017 14:42Mataimakin saktare janar na MDD ya tabbatar da cewa manufar majalisar hana daukan matakan soja a kan kasar Korea ta arewa.
-
Kungiyar Amnesty International Ta Yi Tofin Allah Tsine Kan Rundunar Sojin Kasar Myanmar
Sep 15, 2017 07:15Kungiyar kare hakkin bil-Adama ta Amnesty International ta yi tofin Allah tsine kan rundunar sojin kasar Myanmar dangane da hannun da take da shi a kokarin shafe samuwar wata al'umma a kan doron kasa.
-
Koriya Ta Arewa Ta Sake Harba Wani Makami Mai Linzami
Sep 15, 2017 01:19Koriya ta Arewa ta sake harba wani makami mai linzami da ya wuce ta sararin samaniyar kasar Japan, 'yan kwanaki bayan da Kwamitin Tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya sanya mata wasu sabbin takunkumi.
-
WFP: Musulman Rohingya Na Bukatar Taimakon Abinci Na Gaggawa
Sep 15, 2017 01:19Cikin wani rahoto da ta fitar, Hukumar Abinci ta Duniya (WFP) ta bayyana cewar sama da musulmin Rohingya na kasar Myammar dubu dari da suka gudu daga kasar zuwa Bangladesh don tsira da rayukansu suna cikin matsanancin halin rashin abinci da suke bukatar taimakon gaggawa.
-
Majalisar Turai Ta Yi Barazanar Kwacewa Shugabar Myammar Lambar Yabo
Sep 14, 2017 12:35Majalisar Turai ta fitar da wata sanarwa a yau Alhamis dake bukatar sojojin Myammar dasu kawo karshen muzgunawar da akewa 'yan kabilar Rohingyas.
-
Kotun Kasa Da Kasa Ta ICC Ta Bukaci Kame Daya Daga Cikin Kwamandojin Sojin Libiya
Sep 14, 2017 07:30Kotun kasa da kasa da ke hukunta manyan laifuka a duniya ta ICC ta bukaci hanzarta kamo mata daya daga cikin kwamandojojin rundunar sojin Libiya da ke karkashin jagorancin babban kwamandan rundunar sojin kasar Khalifa Haftar.
-
A Cikin Shirin Korar Baki: Amurka Zata Dakatar Da Bada Wasu Nau'in Visa A Wasu Kasashe
Sep 14, 2017 00:59Ma'aikatar harkokin wajen kasar Amurka ta dakatar da bada wasu nau'in Visa ga wasu kasashe daga jiya Laraba a cikin shirin gwamnatin Donal Trump na korar baki daga kasar.
-
Antonio Guterres Ya Jaddada Goyon Bayansa Kan Warware Rikicin Venezuala Ta Hanyar Lumana
Sep 13, 2017 07:50Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya jaddada goyon bayansa ga shirin gudanar da zaman tattaunawa tsakanin gwamnatin Venezuala da 'yan adawar kasar da nufin neman hanyar warware rikicin siyasar kasar ta hanyar lumana.
-
An Gudanar Da Gagarumar Zanga-Zanga A Faransa
Sep 13, 2017 01:23Dubban jama'a sun gudanar da zanga zanga a Paris domin nuna adawa da manufar shugaba Emmanuel Macron na yin garanbawul a fannin kwadago a kasar.