-
Shugaban Amurka Donald Trump Ya Ce Zai Sauke Ministan Kiwon Lafiyar Kasar
Jul 25, 2017 10:48Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya yi barazanar tube ministan kiwon lafiyar kasar saboda rashin nasarar tsarin kiwon lafiyansa wanda zai maye gurbin "Obama Care" na tsohon shugaban kasar.
-
Taron Tattaunawa Tsakanin Mabiya Addinai A Birnin Manchester
Jul 25, 2017 06:28An gudanar da wani taron tattaunawa tsakanin jagororin mabiya addinai a birnin Manchester da ke kasar Ingila, domin kara samun damar fahimtar juna a tsakanin dukkanin mabiya addinai.
-
Sojojin Gwamnatin H.K.I Sun Jikkata Palasdinawa Tare Da Kame Wasu Na Daban
Jul 25, 2017 02:01Sojojin Gwamnatin Haramtacciyar Kasar Isra'ila suna ci gaba da murkushe Palasdinawa, inda suka jikkata Palasdinawa 5 tare da yin awungaba da wasu uku na daban.
-
Afghanistan: Mutane 35 Ne Suka Rasa Rayukansu A Wani Harin Bam A Kabul
Jul 24, 2017 12:12Rahotanni daga kasar Afghanistan sun tabbatar da mutuwar mutane aklla 35 a wani harin da ak akai da wata mota da aka shakare da bama-bamai a cikin birnin Kabul fadar mulkin kasar.
-
An Kashe Wani Sojin MDD A Afrika Ta Tsakiya
Jul 24, 2017 01:19Tawagar kiyaye zamen lafiya ta MDD a Afrika ta tsakiya ta sanar da mutuwar jami'inta guda da kuma raunanar wasu uku a wani harinn kauton bauna da aka kai masu a jiya Lahadi.
-
Shugaban Venezuela Ya Mayar Da Martani Ga Barazanar Amurka
Jul 23, 2017 12:58Shugaban kasar Venezuela Nicolas Maduro ya mayar da martani da barazanar sanya wa kasarsa takunkumin tattalin arziki da shugaban Amurka yayi yana mai cewa hakan ba zai yi tasiri ga kasar ba.
-
Rasha Ta Yi Allah Wadai Da Sabbin Takunkuman Amurka A Kan Iran
Jul 23, 2017 06:49Gwamnatin kasar Rasha ta fitar da wani bayani da ke yin Allah wadai da sabbin takunkuman da Amurka ta kakaba wa Iran.
-
Sojojin Amurka Sun Kashe 'Yan Sanda A Afganistan
Jul 22, 2017 14:49Rahotannin da ke fitowa daga yankin Kandahar na kasar Afghanistan, na cewa dakarun Amurka sun halaka jami'an 'yan sanda 16, kamar yadda hukumomin kasar suka tabbatar.
-
MDD Ta Dora Alhakin Kashe Fararen Hula A Garin Ta'iz Na Kasar Yemen A Kan Saudiyya
Jul 22, 2017 01:18Majalisar Dinkin Duniya ta dora alhakin kisan gillan da aka yi wa wasu fararen hula su 20 a lardin Ta'iz na kasar Yemen kan gwamnatin kasar Saudiyya.
-
MDD Ta Nuna Damuwarta Kan Rikicin Kasar Sudan Ta Kudu
Jul 21, 2017 14:19Jami'in Majalisar Dinkin Duniya a Sudan ta Kudu ya jaddada cewa: Dole ne gwamnatin Sudan ta Kudu da bangaren 'yan tawayen kasar su hanzarta samar da wata hanyar wanzar da zaman lafiya da sulhu a tsakaninsu.