-
The Guardian: Trump Ya Kama Hanyar Rusa Kasar Amurka
Jul 21, 2017 02:01Jaridar Guardian ta kasar Birtaniya ta watsa wani sharhi a shafinta na yanar gizo da ke cewa, shugaban kasar Amurka Donald Trump ya kama hanyar rusa kasar.
-
Jamus : An Cafke Ton 3,8 Na Hodar Iblis
Jul 20, 2017 14:30Jami'an Kostom a Jamus sun yi wani wawan kamu na kusan ton hudu na hodar Iblis a tashar ruwan Hambourg.
-
Amurka Na Adawa Da Wakilcin DR Congo A Kwamitin Kare Hakkin Bil Adama
Jul 20, 2017 11:36Amurka ta caccaki kasashen Afrika dake goyan bayan baiwa kasar Jamhuriya Demukuraddiyar Congo wakilci a kwamitin kare hakkin bil adama.
-
Pakistan Ta Aike Da Jiragen Bada Horo Zuwa kasar Katar
Jul 20, 2017 08:09Ma'aikatar tsaron kasar Katar ta sanar da cewa Pakistan ta aike da jiragen sama samfurin Super Moshak na bada horo.
-
MDD Ta Bukaci Kawo Karshen Duk Wani Rikici A Masallacin Qudus
Jul 19, 2017 02:05Majalisar Dinkin Duniya ta jaddada bukatar kawo karshen duk wani rikici tsakanin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila da al'ummar Palasdinu a Masallacin Qudus.
-
Gwamnatin Jamus Ta Yi Kakkausar Suka Kan Dabi'ar Fataucin Bil-Adama
Jul 19, 2017 02:04Ministan harkokin cikin gidan kasar Jamus ya yi kakkausar suka kan mummunar dabi'ar nan ta fataucin bil-Adama musamman ganin yadda bakin haure suke rasa rayukansu a tekun Mediterrenea.
-
MDD Ta Bukaci Karin Bayani Dangane Da Zartar Da Hukuncin Kisa Kan Fursunoni A Libiya
Jul 18, 2017 13:23Hukumar kare hakkokin bil'adama ta Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci karin bayani daga wajen rundunar sojin kasar Libiya dangane da zartar da hukuncin kisa da ake yi wa wasu fursunoni a gabashin kasar.
-
WHO : Ana Bukatar Dala Biliyan 274 Don Inganta Harkokin Lafiya
Jul 18, 2017 02:03Mujallar kiwon lafiya ta The Lancet Global Health, ta ce ana bukatar a kalla dala biliyan 274 a kowacce shekara, domin cimma muradun kiwon lafiya na MDD a kasashen masu karanci da matsakaicin kudin shiga.
-
EU Ta Zubawa Nijar Yuro Milyan 10 Don Yaki Da Kwararar Bakin Haure
Jul 18, 2017 01:57kungiyar tarayya Turai ta EU ta zubawa gwamnatin Nijar Yuro milyan goma kwatamcin Dala Bilyan shida da rabi domin taimaka mata wajen shawo kan matsalar bakin haure na yammacin AFrika dake kwarara zuwa turai ba bisa ka’ida ba.
-
Amurka : Trump Ya Ce Zai Kakabawa Iran Wasu Takunkumai
Jul 18, 2017 01:18Shugaba Donald Trump na Amurka ya ce yana tunanin kakabawa Iran wasu sabbin jerin takunkumi kan shirin makamanta masu linzami da ma ayyukan a yankin gabas ta tsakiya.