-
Bakin Haure Kimanin 85,000 Ne Suka Shiga Kasar Italiya A Cikin Watanni 6 Da Suka Gabata
Jul 13, 2017 14:53Cibiyar kula da kan iyakokin kasashen yammacin Turai ta Frontex ta sanar da cewa: A cikin watannin shidan farko na wannan shekara ta muke ciki ta 2017 yawan bakin hauren da suka shiga cikin kasar Italiya sun kai mutane kimanin 85,000.
-
Mutane 27 Ne Suka Mutu Sakamakon Harbe-Harben Bindiga A Sassan Kasar Amurka
Jul 13, 2017 14:51Cibiyar kididdiga kan hare-haren wuce gona da iri a kasar Amurka ta bada labarin cewa: Harbe-harben bindiga a sassa daban daban na kasar Amurka a cikin sa'o'i 24 da suka gabata sun lashe rayukan mutane akalla 27.
-
WHO: Kashi 60% Na Mutane A Duniya Ba Sa Samun Ruwa Mai Tsabta
Jul 13, 2017 02:42A wani rahoton da ta fitar a jiya Laraba hukumar lafiya ta duniya WHO ta bayyana cewa kashi 60% na mutanwn dunya basa samun isasshen ruwan sha mai tsabta.
-
Zanga-Zangar Adawa Da Trump A Gaban Fadar White House Washington
Jul 12, 2017 13:32Daruruwan Amurkawa ne suka gudanar da gangami a gaban fadar white house da ke Washington, domin nuna rashin amincewarsu da salon siyasar Donald Trump.
-
Amurka : Trump, Ya Tsawaita Lokacin Cirewa Sudan Takunkumi
Jul 12, 2017 01:19Shugaba Donald Trump na Amurka ya tsawaita da watanni uku lokacin tsammanin cirewa kasar Sudan takunkumin tattalin arziki na tsawan shekaru 20 da ya ragargaza tattalin arzikin kasar.
-
Nijeriya : Osinbajo, Ya Gana Da Buhari A Landan
Jul 12, 2017 01:18Mataimakin shugaban tarayya Najeriya, Farfesa Yemi Osinbajo ya gana da shugaba Mahammadu Buhari da ke jinya a birnin Landan na kasar Biritaniya.
-
Majalisar Musulmin Birtaniya Ta Yi Gargadi Dangane Da Karuwar Kyamar Musulmi
Jul 11, 2017 14:50A cikin wani bayani da majalisar musulmin kasar Birtaniya ta fitar ta yi gargadi dangane da yadda kyamar musulmi ke ci gaba da karuwa a kasar.
-
Za A Fitar Da Jami'an Diflomasiyar Amurka 30 Daga Kasar Rasha
Jul 11, 2017 07:42Rasha ta ce Za ta fitar da jami'an Diflomasiyar Amurka 30 daga cikin kasar a matsayin mayar da martani na fitar da jami'an Dipulomasiyar kasar 35 daga Amurka a watan Decembar shekarar da ta gabata.
-
Mutane 16 Suka Mutu Bayan Faduwar Jirgin Yakin Amurka A Misisippi
Jul 11, 2017 02:27Mutane 16 aka tabbatar da mutuwarsu ya zuwa yanzu bayan faduwar jirgin saman daukar kayan yaki mallakin kasar Amurka
-
Limamai A Turai Na Jerin Gwanon Kyammar Ta'addanci
Jul 10, 2017 01:48Wasu jagororin al'ummar musulmin turai sun hallara a wani gangami na kyammar ayyukan ta'addanci a birnin Balin na Jamus domin nunawa duniya yadda addinin na Islama ba shi da wata alaka da ta'addaci.