-
An Fara Zaben 'Yan Majalisa A Birtaniya
Jun 08, 2017 07:25An fara Gudanar da zaben 'yan Majalisar Dokoki a kasar Birtaniya
-
Fashewar Bam A Ofishin Jakadancin Amurka Dake Kasar Ukreine
Jun 08, 2017 07:24Jami'an 'yan sandar kasar Ukreine sun sanar da fashewar Bam a Ofishin Jakadancin Kasar Amurka dake birnin Kiev
-
Kwamitin Tsaron MDD Yayi Allah Wadai Da Harin Ta'addancin Da Aka Kai Tehran
Jun 08, 2017 00:52Kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya, cikin wata sanarwa da ya fitar a safiyar yau din nan Alhamis, yayi Allah wadai da kuma kakkausar suka ga harin ta'addancin da aka kai Tehran, babban birnin Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
-
Kungiyar Muslim Brotherhood Ta Musanta Zargin Ta'addanci Da Saudiyya Ta Yi Mata
Jun 08, 2017 00:51Kungiyar Muslim Brotherhood (Ikhwanul Muslimin) ta kasar Masar ta yi watsi da zargin gudanar da ayyukan ta'addanci da kasar Saudiyya ta ke mata tana mai cewa irin wadannan zarge-zarge suna sanya zubar da mutumcin kasar Saudiyya din ne.
-
Mutane 4 Sun Hallaka Sanadiyar Bore A Gidan Kaso Na Kasar Maxico
Jun 07, 2017 07:30Akala Mutane 4 suka hallaka yayin da wasu 6 na daban suka ji rauni sakamakon rikici tsakanin kungiyoyin 'yan kwaya a gidan wani Yari dake arewa maso gabashin kasar Maxico.
-
Babban Sakataren MDD Ya Yi Furuci Da Cewa H.K.Isra'ila Ta Wurga Rayuwar Palasdinawa Cikin Masifa
Jun 07, 2017 02:05Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana cewa: Haramtacciyar Kasar Isra'ila ce ta wurga al'ummar Palasdinu cikin mummunan kangin rayuwa da har yanzu haka suke fuskantar koma baya a fagen rayuwa.
-
Kasar Amurka Ta Yi Suka Kan Kasar Saudiyya Saboda Take Hakkokin Bil-Adama
Jun 07, 2017 02:05Jakadiyar kasar Amurka a Majalisar Dinkin Duniya ta yi kakkausar suka kan kasar Saudiyya saboda take hakkokin bil-Adama.
-
Trump Ya Ce Larabawa Sun Sanar Da Shi Qatar Tana Goyon Bayan 'Yan Ta'adda
Jun 06, 2017 13:39Shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana cewar shugabannin Saudiyya da kawayenta sun bayyana masa cewar kasar Qatar tana taimakawa masu tsaurin ra'ayi na ta'addanci da kudade bayan da ya bukace su da kawo karshen taimakon kungiyoyin ta'addanci.
-
MDD Ta Ja Kunnen Kasar Kongo Kan Yiyuwar Gudanar Da Binciken Kasa Da Kasa Kan Rikcin Lardin Kisai
Jun 06, 2017 13:39Shugaban hukumar kare hakkokin bil'adama na Majalisar Dinkin Duniya, Zeid Ra'ad Al Hussein, ya ba wa gwamnatin kasar Demokradiyyar Kongo wa'adin kwanaki biyu da su nuna cewa da gaske suke yi kan binciko rikicin da yake faruwa a lardin Kisai na kasar ko kuma a kaddamar da bincike na kasa da kasa kan lamarin.
-
An Galgadi Amurka Kan Sake Kakabawa Iran Takunkumi
Jun 06, 2017 07:15Tsohon Ministan Harakokin Wajen Amurka Ya Galgadi Gwamnatin Kasar da sake kakabawa Iran sabon Takunkumi