-
Paparoma Ya Bukaci Afuwa Saboda Rawar Da Cocin Katolika Ya Taka Cikin Kisan Kiyashin Rwanda
Mar 21, 2017 01:53Paparoma Francis, shugaban mabiya darikar Roman Katolika ta duniya ya bukaci neman afuwa sakamakon gazawa da kuma rawar da cocin Roman Katolikan ya taka wajen kisan kiyashin da ya faru a kasar Rwanda a shekarar 1994 yana mai cewa lamarin ya bakanta fuskar cocin Roman Katolikan.
-
Hukumar FBI Ta Musanta Zargin Trump Na Cewa Obama Yayi Wa Wayarsa Kutse
Mar 21, 2017 01:53Shugaban Hukumar Binciken Laifukan na Amurka (FBI), James Comey yayi watsi da zargin da shugaban kasar Donald Trump yayi na cewa tsohon shugaban Amurka Barack Obama yana masa kutse cikin wayarsa kamar yadda kuma ya ce suna gudanar da bincike kan yiyuwar tasirin da ake zargin Rasha ta yi cikin zaben shugaban kasar da ya gudana a watan Nuwamban bara.
-
Yunkurin Dakile Kwararar Bakin Haure Daga Libya
Mar 20, 2017 14:29Ministocin harkokin cikin gida na kasashen gungun tuntuba a tekun bahar Rum sun yi wata ganawa yau Litini domin tattauna hanyoyin dakile kwararar bakin haure tun daga Libya.
-
Dala Miliyan 75 Don Kare Wurare Masu Tarihi
Mar 20, 2017 13:38Wasu Kasashen duniya Bakwai da masu bada tallafi sun alkawarta samar da Dala Miliyan 75 na Amurka domin kare wurare masu tarihi dake fuskantar barazana yaki da kungiyoyin 'yan ta'adda, musamen a yankin Gabas ta tsakiya.
-
Gwamnatin Somaliya Ta Zargi Saudiyya Kan Kisan Gillan 'Yan Gudun Hijirar Kasar
Mar 20, 2017 07:13Gwmanatin kasar Somaliya ta zargin gwamnatin kasar Saudiyya da kisan gillan da aka yi wa wasu 'yan gudun hijirar kasar a Tekun Yemen lamarin da yayi sanadiyyar mutuwar alal akalla 'yan gudun hijira 42.
-
Matsin Lambar Yahudawan Sahayoniyya Kan Majalisar Dinkin Duniya
Mar 20, 2017 02:19Matsin lambar yahudawan sahayoniyya da kawayensu na kasashen yammacin Turai ya tilasta wa Majalisar Dinkin Duniya janyewa daga kan matsayinta.
-
Ministan Harakokin wajen Jamus ya Ja kunnen Rajab Tayyib Erdogan na Turkiya
Mar 20, 2017 02:11A yayin dake kakkausar Suka kan firicin Shugaban kasar Turkiya Rajab Tayyib Erdogan da ya yi a kan Shugaban Gwamnatin Jamus, Ministan Harakokin wajen kasar ya ja kunan Shugaban kasar na Turkiya
-
Halbe-halbe na ci gaba da zubar da jini a Garin Chicago na kasar Amurka
Mar 20, 2017 02:03Jami'an 'yan sandan birnin Chicago sun sanar da hallakar Mutane biyu tare da jikkatar wasu 10 na daban sanadiyar halbe-halben bindiga a sassa daban-daban na birnin.
-
Muftin Masar: 'Yan Ta'addan Na Murguda Koyarwar Musulunci Don Cimma Burinsu
Mar 19, 2017 07:46Babban muftin kasar Masar, Sheikh Shawki Ibrahim Abdel-Karim Allam ya bayyana cewar kungiyoyin 'yan ta'adda suna mummunar amfani da koyarwar addinin Musulunci da kuma murguda su wajen cimma manufofinsu.
-
An Samu Karuwar Kai Hare-Hare A Kan Masallatai A Kasar Amurka
Mar 19, 2017 03:09An samu karuwar kai hare-hare a kan masallatai da cibiyoyin musulmi a kasar Amurka a cikin wannan shekara ta 2017.