-
Mabiya Mazhabar Shi'a Na Gudanar Da Taron Arbaeen A Birnin Bradford Na England
Nov 20, 2016 02:17Mabiya mazhabar shi'a mazauna biranan Birmingham da Landan da kuma Luton a kasar Birtaniya suna gudanar da tarukan arbaeen na Imam Hussain (AS)
-
Masu Ziyarar Arba'in Na Imam Husaini {a.s} A Kasar Iraki Sun Haura Miliyan Biyu Da Rabi
Nov 19, 2016 14:50Yawan masu ziyarar arba'in na Imam Husaini {a.s} da suka fito daga sassa daban daban na duniya kuma suka isa kasar Iraki a halin yanzu haka sun haura mutane miliyan biyu da rabi.
-
'Yan Ta'addan Da'esh Sun Yi Amfani Da Makamai Masu Guba A Siriya
Nov 19, 2016 07:48Hukumar kasa da kasa mai fada da yaduwar makamai masu guba (OPCW) ta sanar da cewa 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Dae'sh (ISIS) sun yi amfani da makamai masu guba a kasashen Siriya da Iraki.
-
An Kammala Taro Kan Dumamar Yanayi A Morocco
Nov 19, 2016 03:08Jiya Alhamis an kammala taro kan dumamar yanayi daya gudana a kasar marocco inda aka amince da wani kuduri dake kira ga daukacin masu ruwa da tsaki da su dora matukar muhimmanci tare da hadin gwiwa wajen yaki da tasirin sauyin yanayi.
-
Yan Gudun Hijira Da Bakin Haure Fiye Da 4600 Suka Mutu A Bahar Rum A Bana
Nov 19, 2016 03:07Hukumar kula da kaurar jama'a ta duniya ta ce a shekarar bana 'yan gudun hijira da bakin haure a kalla 4,636 ne suka mutu a kan hanyarsu ta ratsa bahar Rum zuwa nahiyar Turai.
-
Amurka Ta Bukaci A Kakabawa Jagoran 'yan Tawaye Da Wasu Jami'an Gwamnatin Sudan Ta Kudu Takunkumi
Nov 19, 2016 03:07Amurka ta bukaci kwamitin tsaro na MDD da ya kakabawa jagoran 'yan tawaye da wasu manyan jami'an gwamnatin Sudan ta Kudu takunkumi.
-
Tarayyar Turai Na Cikin Rudani Sakamakon Zaben Trump A Amurka
Nov 18, 2016 15:49A ranar Talata da ta gabata ce ministocin harkokin waje da na tsaro na kasashen kungiyar tarayyar turai suka gudanar da wani zaman gaggawa a birnin Brussels na kasar Belgium, inda suka tattauna muhimman batutuwa a suka shafi batun ayyukan tsaro da makomar alaka ta wannan fuska tsakaninsu da kasar Amurka.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta yi kira ga Demokradiyyar Congo da ta gudanar da manyan zabuka.
Nov 18, 2016 15:31Bayanin Bon Ki Moon Akan Zaben Kasar congo
-
An Zartar Da Hukuncin Kisa A Kan Wani Dan Nijeriya A Singapore
Nov 18, 2016 09:46Rahotanni daga kasar Singapore sun jiyo mahukuntan kasar suna cewa an zatar da hukuncin kisa a kan wani dan Nijeriya da kuma dan kasar Malaysia saboda samunsu da aka yi da laifin safarar miyagun kwayoyi.
-
Putin: Rasha Tana Cikin Shirin Fuskantar Duk Wata Barazana
Nov 18, 2016 08:55Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya bayyana cewar sojojin kasarsa suna cikin shirin ko ta kwana wajen tinkarar duk wata barazana da za ta iya fuskanta daga waje.