-
Bukatar Banki Moon na girmama 'yan gudun hijra
Nov 17, 2016 14:43Babban Saktaren MDD ya bukaci kungiyoyin kasa da Kasa na Duniya da su karfafa hakuri da juriya a zaman tare da girmama 'yan gudun hijra da bakin haure a Duniya
-
Jiragen Yakin Rasha Sun Kai Munanan Hare-Hare Kan 'Yan Ta'addan Siriya
Nov 17, 2016 07:47Ma'aikatar tsaron kasar Rasha ta bayyyana cewar jiragen yakin kasar sun kai wasu hare-hare masu karfin gaske a kan wajaje da kuma sansanonin 'yan ta'addan kasar Siriya lamarin da yayi sanadiyyar mutuwa da raunana wani adadi mai yawa na 'yan ta'addan.
-
Amurka Ta Mai Da Martani Kan Kotun Kasa Da Kasa Mai Hukunta Manyan Laifuka A Duniya Ta ICC
Nov 17, 2016 02:22Ma'aikatar harkokin wajen kasar Amurka ta mai da martani kan shirin kotun kasa da kasa da ke hukunta manyan laifuka a duniya ta ICC na neman gudanar da bincike kan yiyuwar tafka laifukan yaki a kasar Afganistan.
-
Dubban Al'ummar Brazil Sun Gudanar Da Taron Gangami A Kofar Majalisar Dokokin Kasar
Nov 17, 2016 02:20Dubban ma'aikatan gwamnati a Brazil sun gudanar da zanga-zanga tare da taron gangami a kofar Majalisar Dokokin Kasar domin nuna rashin jin dadinsu kan rashin biyansu albashi lamarin da ya rikide zuwa tarzoma.
-
Kungiyar Tsaro Ta NATO Na Shirin Shiga Tattaunawa Da Rasha
Nov 16, 2016 15:20Babban sakataren kungiyar tsaro ta NATO ya bayyana cewa suna kokarin ganin sun koma kan teburin tattaunawa tare da kasar, domin rage sabanin da ke tsakaninsu.
-
Ana Ci Gaba Da Hana Musulman Kasar Myanmar Hakkokinsu
Nov 16, 2016 11:46Har yanzun jami'an tsaron kasar Myanmar suna ci gaba take hakkin musulman kasar musamman a lardin Rakhin. Ofishin jami'an sojojin kasar Myanmar ya bayyana cewa yana tana binciken wadanda suka kai hare hare kan ofisoshin yansanda a cikin watan Octoban da nuwamba na wannan shekara suka kuma kashe mutane 69 sannan suka raunata wasu 234.
-
Kwamitin Tsaro Ya Bukaci A Fara Tattaunawa Tsakanin Sudan Da Sudan Ta Kudu
Nov 16, 2016 07:51Kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya bukaci kasashen Sudan Da Sudan Ta Kudu da su sake zama teburin tattaunawa a tsakaninsu don ayyana matsayin yankin Abyei da ke ci gaba da haifar da rikici a tsakaninsu.
-
Rikici Ya Kunno Kai Cikin Kwamitin Karbar Mulki Na Donald Trump
Nov 16, 2016 07:50Rahotanni daga Amurka suna nuni da cewa tun ba a je ko ina ba an fara samun baraka cikin kwamitin karbar mulki da zababben shugaban kasar Amurka Donald Trump ya kafa inda wasu daga cikin kusoshin tawagar suka fara yin murabus sannan kuma ake ta kace nace dangane da irin rawar da iyalansa Mr. Trump din za su taka a wannan fagen.
-
Boko Haram Ta Sake Kashe Wani Kwamandan Sojin Najeriya
Nov 15, 2016 14:53Rahotanni dake cin karo da juna a Najeriya na cewa Wa kungiyar Boko Haram ta sake hallaka wani Laftanar Kanal na rundunar sojin kasar.
-
Yemen : Gwamnati Mai Murabus Tayi Watsi Da Tayin John Kerry
Nov 15, 2016 14:44Sakataren harkokin wajen Amurka, John Kerry ya sanar da wani sabon shirin samar da zamen lafiya a kasar Yemen, saidai tun ba'a kai ko ina ba gwamnatin Abdul Rabo Mansur Hadi mai murabus dake samun goyan bayan Saudiyya tayi watsi da wannan shirin.