-
Sojojin Iraki Na Ci Gaba Da Kwace Yankunan Garin Mosil Daga Hannun 'Yan ISIS
Nov 12, 2016 13:19Majiyoyin sojin kasar Iraki sun bayyana cewar dakarun musamman na kasar da suke samun goyon bayan dakarun sa kai na kasar sun sami nasarar kwace wasu yankuna guda biyu a gabashin garin Mosul daga hannun 'yan kungiyar Da'esh (ISIS) a yau din nan Asabar bayan wani gagarumin gumurzu da ya gudana tsakanin bangarori biyun.
-
Ana Ci Gaba Da Nuna Rashin Amincewa Da Zaben Trump A Jihohi Daban Daban A Kasar Amurka.
Nov 12, 2016 04:12Kwanaki ukku a gere masu zanga zanga a birane daban daban a kasar Amurka sun ci ga da yin Al..wadai da sakamakon zaben.
-
An ci gaba da Zanga-zangar Nuna Kin Jinin Zabannen Shugaban Kasar Amurka.
Nov 11, 2016 08:26Amurkawa Na ci gaba da yin Zanga-zangar nuna kin amincewa da Trump
-
Shafin Donald Trump Ya Cire Wasu Kalaman Batunci Kan Musulmi
Nov 10, 2016 12:10Masu kula da shafin yanar gizo na Donald Trump zabebben shugaban kasar Amurka sun cire irin kalaman batuncin da ya rika yi a kan musulmi daga shafin nasa.
-
Musulmin Amurka Na Nuna Damuwa Kan Zaben Trump
Nov 10, 2016 12:08Mabiya addinin muslunci a kasar da dama suna nuna damuwa da fargaba kan zaben Donald Trump a matsayin shugaban kasar.
-
Jami’an Tarayyar Turai Sun Kira Da A Kawo Karshen Killace Gaza
Nov 10, 2016 11:58Jami’an huldar diflomasiyya na kasashen tarayyar turai sun bukaci a kawo karshen killace yankin zirin gaza da Isra’ila ke yi tsawon shekaru.
-
An gudanar da zanga-zangar gyamar Donald Trump a birnin Landon
Nov 10, 2016 07:18Dariruwan masu adawa da kin jinin wariyar launin fata suka gudanar da zanga-zangar gyamar zababen shugaban kasar Amurka Donald Trump a birnin Landon na kasar Burtaniya
-
Kwamitin tsaron MDD zai hada kai da Somaliya wajen yaki da Barayin kan teku.
Nov 10, 2016 07:18Kwamitin tsaron MDD ya tabbatar da cewa zai ci gaba da hada kai tare da jami'an tsaron Somaliya wajen yaki da barayin kan teku.
-
An gudanar da zanga-zangar gyamar Donald Trump a birnin Landon
Nov 10, 2016 06:32Dariruwan masu adawa da kin jinin wariyar launi suka gudanar da zanga-zangar gyamar zababen shugaban kasar Amurka Donald Trump a birnin Landon na kasar Burtaniya
-
Maida Martani a ciki da wajen Amerika Kan Zaben Donal Trump
Nov 10, 2016 03:17Bayan an bada sanarwan zaben Donal Trump a matsayin shugaban kasar Amurka na 45 mutane daga ciki da wajen kasar sun yi ta nuna fushinsu a yayinda wasu kuma suke farin ciki a ciki da wajen kasar.