-
EU Ta Cire FARC Daga Jerin Kungoyoyin 'Yan Ta'adda
Sep 27, 2016 07:27Kungiyar tarayya turai ta cire kungiyar 'yan tawayen FARC ta Columbiya daga cikin jerin kungiyoyin 'yan ta'adda bayan rattaba hannu kan yarjejeniyar kawo karshen yakin basasar kasar.
-
Saudiyya Ta Zabge Albashin Ma'aikatan Kasar Sakamakon Matsalar Tattalin Arziki
Sep 27, 2016 02:20Gwamnatin Saudiyya ta sanar da wasu sabbin matakai na rage albashin ministoci da wasu hakkoki na ma'aikatan gwamnatin kasar da kashi 20 cikin dari don cike gibin kasafin kudin da take fuskanta biyo bayan faduwar farashin mai da kuma kudaden da ta kashe wajen sayo makamai lamarin da ya sanya tattalin arzikin kasar cikin tsaka mai wuya.
-
Hillary Clinton Ta Jaddada Aniyarta Ta Na Goyon Bayan H.K.Isra'ila
Sep 26, 2016 07:24Yar takarar shugabancin kasar Amurka a jam'iyyar Democratic Hillary Clinton ta jaddada aniyarta ta kare munanan manufofin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila idan ta yi nasarar dare kan karagar shugabancin Amurka.
-
Kashe Wata Mace Mai Sanye Da Hijibi A Kasar Faransa
Sep 25, 2016 07:47Wani dan bindiga ya kashe wata mace mai sanye da hijibi a garin Pantin na kasar Faransa.
-
Amurka : An Cafke Mutumin Da Ya Kai Hari A Washigton
Sep 25, 2016 02:15'Yan sanda a Amurka sun sanar da cafke dan bindigan daya hallaka mutane biyar a wata cibiyar kasuwanci dake arewa maso yamancin birnin Washington.
-
Obama Ya Kaddamar Cibiyar Tarihin Bakar Fatan Amurka
Sep 25, 2016 02:15Shugaba Barack Obama, ya kaddamar a hukumance bude cibiyar tarihi da al'adu na bakar fatan Amurka a birnin Washington, a a daidai lokacin da cin zarafi da kuma kyammar bakaken fata ke kara kamari a wannan kasa.
-
Siriya : Kwamitin Tsaro Zai Yi Taro Kan Sake Barkewar Rikici A Halep
Sep 25, 2016 02:13A wani lokaci a yau Lahadi ne, klwamitin tsaro na MDD zai yi taro domin tattauna halin da ake ciki na sake barkewar rikici a birnin Halep na kasar Siriya.
-
Ministan tsaron Kasar Jamus Za Ta Kai Ziyarar Aiki A Kasar Turkia Kan Yakar Daesh A Syria Da Iraqi
Sep 24, 2016 14:17A ranar Alhamis mai zuwa ne ake saran ministan tsaron kasar Jamus Ursula von der Leyen zai isa Ankara na kasar Turkia don tattauna batun aiko da sojoji don tallafawa aikin yakar yan ta'adda a Syria da Iraqi.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukaci Gudanar Da Zama Kan Batun Yaki Da Fataucin Mutane
Sep 24, 2016 07:46Babban jami'in Majalisar Dinkin Duniya ya bukaci shirya zama kan batun yaki da fataucin mutane tare da musgunawa 'yan gudun hijira.
-
Dakarun Iran Sun Ja Kunne Da Kuma Fatattakan Jirgin Yakin Leken Asirin Amurka
Sep 23, 2016 14:12Kwamandan sansanin Khatam al-Anbiyya ta tsaron sararin samaniyyar Iran Birgediya Janar Farzad Esma'ili ya bayyana cewar dakarun kare sararin samaniyyar kasar sun ja kunnen wani jirgin leken asirin Amurka samfurin Lockheed U2 da ya yi kokarin shigo sararin samaniyyar Iran lamarin da ya sa jirgin gudu.