-
Ci Gaba Da Rikicin Siyasa A Kasar Turkiyya Bayan Kokarin Juyin Mulkin Soji
Aug 16, 2016 01:27Bayan wata guda da kokarin juyin mulkin soji da bai ci nasara ba a kasar Turkiyya, har ya zuwa yanzu dai ana cikin yanayi na zaman dar-dar na siyasa da tsaro a kasar sakamakon ci gaba da bayyanar sabani na siyasa a fili, ci gaba da kama wadanda ake zargi da hannu cikin juyin mulki da masu goya musu baya, ci gaba da tsare masu juyin mulki da kuma ci gaba da korar ma'aikatan gwamnati da dai sauransu.
-
An Kame Mutumin Da Ake Zargi Da Kashe Limamin Masallacin New York A Amurka
Aug 15, 2016 08:56Jmai'an 'yan sanda a birnin New York na kasar Amurka sun sanar da cewa, sun kame mutumin da ake zargin cewa shi ne ya yi wa limamin masallacin New York kisan gilla.
-
An bindige wani Dan sandar Amurka a jihar Georgia
Aug 15, 2016 02:01Wani Dan bindiga ya hallaka wani Dan Sandar Amurka a jihar Georgia
-
Samar da sansanin Sojan Rasha na din din din a kasar Siriya
Aug 15, 2016 02:00Ministan tsaron Rashar ya sanar da kafa sansanin Sojin Kasarsa na din din din a kasar Siriya
-
Fidel Castro Ya yi Suka ga shugaban kasar Amurka Barrack Obama.
Aug 14, 2016 10:24Tsohon shugaban Kasar Cuba Ya Soki shugaban Kasar Amruka
-
Musulman Kasar Amurka Sun Zargi Donal Trumps Da Nuna Kin Musulmi Bayan Kisan Wani Limami A New York
Aug 14, 2016 07:26Musulman Amurka suna zargin Trumps Ta samar da kiyayya ga addinin musulunci a Amurka.
-
An Fara Gudanar Da Yakin Neman Zaben Shugabancin Kasa A Gabon
Aug 13, 2016 13:21Hukumar zaben kasar Gabon ta sanar da yau Asabar a matsayin ranar fara gudanar da yakin neman zaben shugabancin kasar a duk fadin kasar a hukumance.
-
Kungiyan Yan Wasan Jido Ta Kasa Da Kasa Ta Yi Barazanar Horo Ga Dan Wasan Kasar Masar A Gasar Olympic
Aug 13, 2016 07:41Dan wasar Judun kasar Masar ya ki bawa abokin karawarsa bayahudena HKI hannu, a wasan da suka yi a jiya Jumma'a a Rio de genero
-
Italia Na Shirin Korar Wani Dan Kasar Tunisia Bisa Zargin Alakarsa Da 'Yan Ta'adda
Aug 13, 2016 01:11Mahukunta a kasar Italia na shirin korar wani dan asalin kasar Tunisia bisa zargin alakarsa da kungiyoyin 'yan ta'adda.
-
Musulmi Mata Masu Lullubi Suna Fuskantar Matsaloli A Birtaniya
Aug 13, 2016 01:05Wani rahoto da kwamitin kare hakkokin mata da daidaito a tsakanin al’umma na majalisar dokokin Birtaniya ya nuna damuwa kan wariyar da ake nuna ma mata musulmi.