-
Kwamitin Tsaron MDD Ya Kara Wa'adin Zaman Dakarun Majalisar A Afrika Ta Tsakiya
Jul 27, 2016 01:11Kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya kara wa'adin zaman dakarun wanzar da zaman lafiya da sulhu na Majalisar a Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya.
-
An Kashe Mayakan Kungiyar Daesh 120 A Yankin Nangarhar Na Kasar Afganistan
Jul 26, 2016 13:35Sojojin kasar Afganistan sun kashe mayakan Daesh 120 a lardin Nan garhar
-
An yi garkuwa da wasu Mutane a kusa da garin Rouen na kasar Faransa
Jul 26, 2016 06:49Ma'aikatar cikin gidan Faransa ta sanar da yin garkuwa da Mutane a kusa da garin Rouen
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukaci Warware Rikicin Siyasar Chadi Ta Hanyar Lumana
Jul 25, 2016 13:02Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci gudanar da zaman tattaunawa tsakanin gwamnatin Chadi da 'yan adawar siyasar kasar da nufin warware takaddamar siyasar kasar ta hanyar lumana.
-
Bom Ya Raunana Mutane 12 A Jamus
Jul 25, 2016 02:16A Jamus mutane 12 ne suka raunana bayan da wani matashi ya tayar bom a wani gidan cin abinci dake tsakiyar birnin Ansbach a kudancin kasar.
-
Shugabar Jam'iyyar Democrat Ta Amurka Ta Yi Murabus
Jul 25, 2016 01:23A Amurka, yayin da jam’iyyar demucrat za ta yi babban taron ta a yau Litinin domin tabbatar da tsohuwar sakatariyar harkokin wajen kasar Hillary Clinton a matsayin ‘yar takarar shugabancin kasa a zabe mai zuwa, shugabar jam’iyyar Democrat ta kasar Debbie Wasserman Schultz tayi murabus.
-
Al'ummar Yankin Kashmir na ci gaba da zama a gidajensu bayan gushewar kwanaki da kakaba musu takunkumi da Indiya ta yi.
Jul 24, 2016 14:43Takunkumin Kwana Da Kwanaki A Yankin Kashmir Na Kasar Indiya
-
Kungiyar Kasashen larabawa Ta Gudanar Da Taronta Karo Na 27 A Kasar Mauritania
Jul 24, 2016 09:54Shugaban Kungiyar Kasashen Larabawa Ya Ce Matsalar Falasdinu Ce A Gabansa
-
Kisan Mutane Akalla 4 A jihar Texas Na Kasar Amurka
Jul 24, 2016 09:43An kashe Mutane 4 Sanadiyyar Harbi Da Bindiga A Jihar Texas Ta Kasar Amurka
-
Zanga-zangar Musulmi a Amurka
Jul 24, 2016 06:51Dariruwan musulmi ne suka gudanar da zanga-zangar lumana domin nuna adawarsu da masu gyamar musulmi da kuma aiyukan kungiyar ISIS a birnin Watsinton na kasar Amurka.