-
An Bayyana Damuwa kan ci gaba da rikici a gabashin Ukraine
Jul 17, 2016 01:44Kakakin Sojin Ukraine ya bayyana damuwarsa ke yadda rikici ke kara tsanani a gabashin kasar
-
Kungiyar ISIS Ta Ce Ita Ke Da Alhakin Kaddamar Da Harin Birnin Nice Na Faransa
Jul 16, 2016 07:41Kungiyar 'yan ta'adda ta ISIS ta sanar da cewa ita ce ke da alhakin kaddamar da harin birnin Nice na kasar Faransa, wanda ya yi sanadiyyar mutuwar mutane 84 tare da jikkatar wasu fiye da 200.
-
Kura Ta Lafa A Kasar Turkiya Bayan Yunkurin Juyin Mulki A Daren Jiya
Jul 16, 2016 06:09Bayan wani gagarumin juyin mulki da wasu sojojin kasar Turkiya suka shirya a daren jiya wanda bai yi nasara ba, kura ta fara lafawa a kasar ta Turkiya.
-
Zaman Dar Dar Da Rashin Tabbas A Kasar Turkia Bayan Kokarin Juyin Mulki
Jul 16, 2016 03:13Juyin mulki a kasar Turkia ya kasa kaiwa ga nasara a jiya jumma'a
-
Wani Rahoton Kasar Amurka Ya Bayyana Cewa Mai Yuwa Kasar Saudia Tana Da Hannu A Harin 11/9
Jul 16, 2016 03:12Mai yuwa gwamnatin saudia tana da hannu a harin 11/9/2001
-
Mahukuntan Kasar Faransa Sun Gano Dan Ta'addan Da Ya Kai Harin Birnin Nice
Jul 15, 2016 11:34Mahukuntan Faransa sun sanar da cewa: Dan ta'addan da ya kai harin birnin Nice na kasar matashi ne dan shekara 31 a duniya mai suna Mohamed Lahouaiej-Bouhilel bafaranshe dan asalin kasar Tunusiya.
-
Fiye Da Mutane 80 Sun Rasa Rayukansu A Harin Birnin Nice Na Kasar Faransa
Jul 15, 2016 01:03Sakamakon harin da wani mutum dan asalin kasar Tunisia ya kai a kan mutane masu shagulgulan ranar 'yancin kasar Faransa a birnin Nice a cikin daren jiya akalla mutane 80 sun rasa rayukansu.
-
Kasashen Larabawa Da Iran Sun Yi Allawadai Da Harin Nice
Jul 15, 2016 07:17kasashen larabawa a sahun gaba Saudiya da kuma Iran sunyi allawadai da harin NIce tare da kira kan a hada kai domin yaki da ta'adanci.
-
Faransa : An Tsawaita Dokar Ta Baci Da Watanni 3, Bayan Harin Nice
Jul 15, 2016 04:26Shugaban kasar Faransa ya sanar da tsawaita dokar ta bacin dake shirin karewa da watanni uku, bayan kazamin harin da da wani direba ya kai da mota a birnin Nice.
-
Musulmin Birtaniya Sun Damu Kan Matsayin Da Aka Baiwa Thereza Na Firayi Minista
Jul 15, 2016 00:23Da dama daga cikin muslmin kasar Birtniya sun fara nuna damuwa dangane da matsayin firayi minista da aka baiwa Theresa May saboda ra’ayinta na ‘yan mazan jiya.