-
Kasar Faransa Ta Rufe Ofishin Jakadancin Ta Dake Kasar Turkia
Jul 14, 2016 11:16Faransa ta rufe ofisoshin jakadanci babban da kuma kana a kasar Turkia
-
Ra'yi:Wariyar Launin Fata Matsala Ce Da Take Kunno Kai A Kasar Amurka
Jul 14, 2016 10:56Matsalar wariyar launin fata ta zama babban barazana ga zaman lafiya a kasar Amurka
-
Biritaniya : Theresa May, Ta Nada Sabbin Ministoci
Jul 14, 2016 07:27Sabuwar Firaminsitar Birtaniya Theresa May ta nada Boris Johnson a matsayin ministan harkokin wajen kasar bayan ta kama aiki a jiya Laraba.
-
Martanin Faransa kan korafin Iran
Jul 13, 2016 13:10Ma'aikatar Harakokin wajen Faransa ta ce babu wata alaka tsakanin ta da kungiyar 'yan ta'adda munafikai a kan zaman da suka yi a birnin Paris
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukaci Kare Rayukan Fararen Hula A Sudan Ta Kudu
Jul 13, 2016 01:25Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci bangarorin da suke fada da juna a Sudan ta Kudu da su kare rayukan fararen hula tare da basu damar tsira da rayukansu ta hanyar ficewa daga birnin Juba fadar mulkin kasar da ke fama da tashe-tashen hankula.
-
Ban Ki-Moon Ya Jaddada Wajabcin Kawo Karshen Musgunawa Kananan Yara
Jul 13, 2016 01:21Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya Ban Ki-Moon ya jaddada wajabcin kawo karshen musgunawa kananan yara a duk fadin duniya.
-
An Baiwa Philippines Gaskia Akan Tekun Kudancin Sin
Jul 12, 2016 06:48kwamitin sulhu kotun dake Hague ya yanke hukunci cewa kasar Philippines ce keda gaskia a kan tekun kudancin Sin da kasashen biyu suka jima suna takaddama a kansa.
-
Bangaladesh Ta Jaddada Matsayinta Na Ci Gaba Da Rufe Tashar Zakir Naik
Jul 11, 2016 11:53Mahukunta a kasar Bangaladesh sun jaddada matsayinsu na ci gaba da rufe tashar malamin salafiyyah Zakir Naik, inda suka ce wannan tasha tana yada tsatsauran ra'ayi wanda sanadiyyar hakan ne aka kai harin ta'addanci a kasar a makon da ya gabata.
-
Yemen : HRW Ta Nemi Ayi Bincike kan Harin Kawancen Saudiyya
Jul 11, 2016 08:05Kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa, Human Rights Watch (HRW), ta nemi da a gudanar da bincike kan hare haren da kawancen da Saudiyya ke jagoranta kan wasu cibiyoyin tattalin arziki a kasar Yemen.
-
Portugal ta dauki kofin nahiyar Turai
Jul 11, 2016 01:19Kasar Portugal ta zamanto zakarar kwallon kafa ta Nahiyar Turai a karo na farko