-
Dan bn Ladan ya yi barazanar dauka fansa na kisan ma'aifinsa
Jul 11, 2016 01:19Dan bn ladan tsohon Shugaban Kungiyar Alka'ida ya yiwa Amurka barazanar cewa zai dauki bansar jinin Ma'aifinsa.
-
Yawan Mutanen Da Suka Mutu A Rikicin Yankin Kashmir Na Kasar India Ya Kai 16
Jul 10, 2016 15:00Yawan mutanen da suke mutuwa a rikicin yankin Kashmir a kasar Indai yana ci gaba da karuwa
-
Amurka : Dan Sanda Minnesota Yayi Watsi Da Zargin Nuna Wariyar Launin Fata
Jul 10, 2016 01:17Dan sanda da ya kashe direban baki a yankin Minnesota na Amurka ya yi watsi da zargin cewa ya aikata hakan ne sabo da nuna Wariyar Launin Fata kamar yadda lauyensa ya shaidawa jaridar New York Times.
-
Rasha ta kori Jami'an Diplomasiyar Amurka biyu
Jul 09, 2016 11:19Kwana guda bayan da Amurka ta kori Jami'an Diplomasiyar Kasar Rasha guda biyu daga cikin kasar, A wannan Assabar din ita Rashan ta korin Jami'an Diplomasiyar Amurka biyu daga cikin kasar
-
NATO Za Ta Kara Yawan Sojojinta A Kasashen Gabashin Turai Da Ke Iyaka Da Rasha
Jul 09, 2016 01:16A zaman taron da shugabannin kasashen kungiyar kawance ta NATo suka gudanar a jiya a birnin Warsaw na kasar Poland, sun cimma matsaya kan karin aikewa da dakaru zuwa kasashen gabashin turai da ke iyaka da kasar Rasha.
-
Fitar Birtaniya Daga Tarayyar Turai Ya Yi Tasiri Kan Tattalin Arzikin Kasashen Afirka
Jul 09, 2016 01:15Wata cibiya da ke yin nazari kan harkokin tattalin arzikin kasashen Afirka ta bayyana ficewar Birtaniya daga kungiyar tarayyar turai da cewa ta yi tasiri a tattalin arzikin kasashen nahiyar Afirka.
-
Amurka: Kin Amincewa Da Muzgunawa Bakaken Fata
Jul 08, 2016 14:27Wata Sabuwar Zanga-zangar Allah Wadai da Kisan Bakaken Fata
-
Zanga-zangar Nuna Takaicin kashe Bakake A Amurka
Jul 08, 2016 00:46Daruruwan mutane ne suka yi maci zuwa dandalin TIME SQUARE dake birnin New York domin gudanar da zanga-zangar nuna kyamar su akan kashe wasu Amurkawa bakake biyu da suak hada da Philando Castile wanda aka kashe a Minesota da kuma wanda aka yi wa Alton Sterling a Baton Rauge dake Louisiana.
-
Takunkumin Kasashen Turai A Kan Rasha Ya Jawo Musu Asarar Dala Biliyan 62
Jul 07, 2016 13:08Kasashen yammacin turai sun asarar da ta kai ta dalar Amurka biliyan 62 sakamakon takunkumin da suka kakaba wa kasar Rasha, biyo bayan tashin hankalin da ya faru a Ukraine da kuma sake kwace yankin Creamia da Rasha ta yi daga kasar Ukraine, bayan da mika wannan yanki kyauta ga Ukraine fiye da shekaru 50 da suka gaba.
-
Majalisar Kungiyar Tarayyar Turai Ta Yi Allawadai Da Masarautar Bahrain
Jul 07, 2016 13:07Kashi 81% na dukkanin mambobin majalisar kungiyar tarayyar turai sun kada kuri'ar amincewa da wani daftarin kudiri, wanda ya yi Allawadai da kakkausar murya kan cin zarafin 'yan adam da kama karya da masarautar Bahrain ke yi kan al'ummar kasar.