-
Human Rights Watch: Dole Ne A Yi Bincike Kan Kisan Bakar Fata A Amurka
Jul 07, 2016 13:04Kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa, Human Rights Watch ta ce dole ne gwamnatin Amurka ta gudanar da sahihin bincike kan kisan bakar fata da jami'an 'yan sanda na kasar suka yi a cikin kwanaki biyun nan, tare da hukunta wadanda 'yan sanda ba tare da wani bata lokaci ba.
-
An Kashe Wani Dan Najeriya A Kasar Italiya
Jul 07, 2016 00:20Magajin garin Fermo dake kasar Italiya ya da kashe wani Dan Najeriya
-
Kotu ta dauke wasu tsofin 'yan ta'addar ISIS 7 a Faransa
Jul 06, 2016 22:36Wata Kotu a Faransa ta yanke hukunci dauri kan wasu tsofin 'yan ta'addar ISIS 7.
-
Hukuncin Dauri Na Watanni 21 kan Messi
Jul 06, 2016 13:35Wata Kotu a kasar Spain ta yanke hukuncin dauri na tsawon watanni 21 akan shahararren dan wasan Barcelona Lionel Messi da mahaifinsa, saboda samun su da laifin yin coge wajen biyan haraji.
-
Barka da sallah na Shugaban Rasha ga musulmin kasar Sa
Jul 05, 2016 11:01Shugaban Kasar Rasha ya yiwa Al'ummar musulmin kasar sa barka da sallah.
-
Tsanantar Hare-haren Ta'addanci A duniya.
Jul 05, 2016 07:23al-Mayadeen: Shan Kashin Da'esh Ne Ya Sa Su ke Tsananta Kai Hare-hare.
-
Kasashe Da Dama Sun Sanar Da Gobe Laraba A Matsayin Ranar Salla
Jul 05, 2016 00:52Kasashen musulmi da dama sun bayyana gobe Laraba a matsayin ranar idin karamar salla, sakamakon rashin ganin wata a jiya a cikin wadannan kasashe.
-
Wasu 'Yan Bindiga Sun Harbi Wani Likita Musulmi A Jahar Texas Ta Amurka
Jul 05, 2016 00:06Wasu 'yan bindiga sun harbi wani likita musulmi mai suna Tajammul Arsalan a cikin jahar Texas ta kasar Amurka a lokacin da yake kan hanyarsa ta isa masallaci domin yin sallar asubahi.
-
Wani Zaben Jin Ra'yin Amurkawa Ya Yi Hasashen Cewa Clinton Ce Zata Shiga Fadar White House
Jul 04, 2016 10:11Hasashen zaben jinra'a yin Amurkawa ya nuna cewa Clinton ce zata shiga White House
-
EgyptAir : An Sake Gano Wasu Sassan Jikin Mutane
Jul 04, 2016 00:54Tawagar masu bincike kan musababbin faduwar jirgin nan na EgyptAir da ya fado a tekun Bahar Rum a watan Mayu sun sake gano wasu sassam jikin mutane.