-
Musulmin South Hamton Da Ke Ingila Ba Za Su Gudanar Da Sallar Idi Ba
Jul 03, 2016 13:23Musulmin birnin South Hamton na kasar Ingila sun ce ba za su gudanar da sallar idin karamar salla ba, saboda dalilai na tsaron lafiyarsu da kuma rayuwarsu.
-
An bude masallaci bayan jayayar shekaru 15 A Faransa
Jul 03, 2016 00:42An bude wani masallaci a birnin Nice da ke kudancin Faransa, bayan mahukuntan yankin sun shafe shekara 15 suna adawa da bude masallacin.
-
An karfafa matakan tsaro a filin sauka da tashi na jiragen saman birnin London
Jul 03, 2016 00:28Gwamnatin Kasar Burtaniya ta karfafa matsaro a filin sauka da tashin na jiragen saman birnin London saboda barazanar 'yan ta'adda
-
Gwamnatin Burundi Ta Jaddada Aniyarta Na Ganin Ta Shawo Kan Rikicin Kasar
Jul 02, 2016 10:29Shugaban kasar Burundi ya yi furuci da cewa; Gwamnatinsa zata kara matsa kaimi da nufin ganin ta shawo kan matsalolin tashe-tashen hankula da suke ci gaba da addabar kasar.
-
Bakin Haure 2,900 Ne Suka Halaka A Tekun Mediterranea A Cikin Watanni Shida
Jul 02, 2016 10:00Hukumar Kula da Bakin Haure ta Majalisar Dinkin Duniya ta "OIM" ta sanar da cewa: A cikin watannin shidan farko na wannan shekara ta 2016 akalla bakin haure 2,900 ne suka rasa rayukansu a cikin tekun Mediterranea a kokarin da suke yi na tsallakawa zuwa kasashen yammacin Turai.
-
Harin bindiga yayi sanadiyar mutuwa da jikkata Mutane da dama A Amurka
Jul 01, 2016 13:44A cikin sa'o'i 48 an kai harin bindiga har so 150 a kasar Amurka
-
Jahar Florida Ta Zama Babbar Cibiyar Masu Kyamar Muslunci A Amurka
Jun 30, 2016 23:25Babbar cibiyar Musulmi a kasar Amurka ta bayyana cewa, jahar Florida ta zama wata babbar matattarar masu tsananin adawa da muslunci.
-
Mafi Yawan Mutanen Jamus Na Adawa Da Takun Sakar Da NATO Ke YI Da Rasha
Jun 30, 2016 23:24Wani sakamakon jin ra'ayin jama'a a kasar Jamus ya nuna cewa, mafi yawan jama'ar kasar na adawa da takun sakar da NATO take yi da kasar Rasha, da kuma aikewa da dakaru zuwa kusa da iyakokin kasar Rasha.
-
Damuwa kan halin da Mutane ke ciki a yankin tabkin Tchadi
Jun 30, 2016 06:44Wakilin kungiyar Kai Agajin gaggauwa ta MDD a yankin Sahel ya bayyana damuwarsa kan halin da Mutane ke ciki a yankin Tabkin Tchadi
-
Magajin Garin Birnin Chicago na Amurka Ya Gayyaci Taron Buda Baki
Jun 29, 2016 13:22Magajin garin birnin Chicago na kasar Amurka ya gayyaci taron buda baki wanda ya hada musulmi da ma wadanda ba musulmi ba.