-
Asusun Bada Lamuni Na Duniya Ya yi Bayani Akan Yaduwar Cin Hanci Da Rashawa A Duniya.
May 12, 2016 04:45Kaso 2% Na Tattalin Arzikin Duniya Ya Ginu Ne Bisa Cin Hanci Da Rashawa
-
Taho mu gama tsakanin 'yan sandar Faransa da masu zanga-zanga
May 11, 2016 10:44Kudiri da Gwamnatin Faransa ta dauka na gudanar da gyara ga dokokin Ma'aikata ba tare da amincewar Majalisar Dokokin kasar ba ya janyo zanga-zanga a kasar
-
Jami'an Tsaron Tunusiya Sun Yi Nasarar Tarwatsa Wasu Gungun 'Yan Ta'adda
May 11, 2016 05:54Ma'aikatar harkokin cikin gidan Tunusiya ta sanar da cewa: Jami'an tsaron kasar sun yi nasarar gano wata kungiyar ta'addanci tare da tarwatsata a yankin kudancin kasar.
-
Majalisar Dattawan Brazil Za Ta Kada Kuri'ar Yiyuwar Tsige Shugaba Dilma Rousseff
May 11, 2016 01:01A yau Laraba ne majalisar dattawan kasar Brazil za ta kada kuri’a a kan yiwuwar fara yunkurin tsige shugabar kasar Uwargida Dilma Rousseff wadda ake zargi da karya dokokin amfani da kudaden gwamnati, a daidai lokacin da shugabar tace za ta ci gaba da fada da wannan kokari na 'yan adawa.
-
Shugaban Majalisar Brazil Ya Soke Yunkurin Tsige Dilma Rousseff
May 09, 2016 13:21Shugaban Majalisar Brazil ya soke yunkurin tsige shugabar kasar Uwal gida Dilma Rousseff da majalisar dokokin kasar ta amunce dashi a ranar 17 ga watan Afrilu daya gabata.
-
Amurka Da Rasha Sun Kudiri Anniyar kawo Karshen Rikicin Syria Ta Hanyar Siyasa
May 09, 2016 12:59Kasashen Amurka da Rasha sun kudiri anniyar kara himma domin cimma mafita ta siyasa kan rikicin kasar Syria, tare da tsawaita yerjejeniyar tsagaita wuta da aka cimma tun a ranar 27 ga watan Fabariru a duk fadin kasar.
-
An kori wata Daliba musulma daga Makaranta a Faransa
May 09, 2016 05:52An kori wata Daliba musulma daga Makaranta saboda ta sanya dogon hijabi a kasar Faransa
-
Jami'an Tsaron Mali Sun Sanar Da Kame Wani Madugun 'Yan Ta'addan Kasar
May 09, 2016 02:17Jami'an tsaron Mali sun sanar da cewa sun yi nasarar kame daya daga cikin jagororin 'yan ta'adda a yankin kudancin birnin Bamako fadar mulkin kasar.
-
An Kashe Sojojin Kasar Turkia Ukku A Wani Harin Bom A Kudu Maso Gabacin Kasar
May 08, 2016 13:47Sojojin kasar Turkia ukku ne aka tabbatar da mutuwarsu a yau Lahadi bayan
-
MDD ta nada sabon Manzonta na musaman kan kasar Guinee Bisaou
May 08, 2016 07:38Daftarin Majalisar Dinkin Duniya ya sanar da nada Manzon Musaman da zai bi kadun zaman lafiya a kasar Guine Bisaou